-
Yansanda A Nigeria Suna Tsare Da Mutane Kimani 1000 Guda Kan Zargin Satar Mutane
Aug 04, 2017 01:15Yansanda a Nigeria suna tsare da mutane kimani dubu guda kan zargin satar mutane a warare daban daban a duk fadin kasar
-
Manyan Hafsoshin Sojojin Nijeriya Sun Gudanar Da Taro Kan Boko Haram A Maiduguri
Aug 02, 2017 06:34Rahotanni daga Nijeriya sun bayyana cewar manyan hafsoshin sojojin kasar sun gudanar da wani taro na sama da sa’oi hudu a birnin Maiguguri, babban birnin jihar Borno, tare da kwamandojin sojojin da suke can da nufin tsara sabbin dabarun fada da ‘yan kungiyar Boko Haram da suke ci gaba da barazana ga tsaro da zaman lafiyan yankin.
-
Nigeria : Za'a Ci Gaba Da Neman Man Fetur A Borno Duk Da Matsalar Tsaro
Jul 31, 2017 11:36Kamfanin haka da sarrafa man fetur na Nigeria NNPC da kuma shugaban jami'ar Maiduguri sun ce ba zasu daina neman man fetur a jihar Borno ba duk tare da asarorin rayuka da sace ma'aikata da kungiyar Boko Haram ta yi a ranar talatan da ta gabata.
-
Najeriya : Mahajjatan Farko Sun Isa Saudiyya
Jul 31, 2017 11:22Tawagar ta farko na mahajjatan bana daga jihar Sokoto a tarayyar Nijeriya sun isa kasar mai tsari a yau Litinin.
-
Kungiyar Boko Haram Ta Kai Harin Kunan Bakin Wake A Garin Dikwa
Jul 30, 2017 07:23Mayakan kungiyar boko haram sun kai harin kunan bakin wake a garin Dikwa na jihar Borno dake arewa masu gabashin Najeriya.
-
Boko Haram Ta Saki Faifan Bidiyon Ma'aikatan Hako Mai Da Ta Sace
Jul 29, 2017 12:32Kungiyar Boko Haram ta saki wani bidiyo da ke nuna mutane uku da ta ce ta kama lokacin wani harin kwantan bauna da ta kai wa ma'aikatan hakar mai a jihar Bornon Nijeriya inda daya daga mutanen yake kiran gwamnatin kasar da ta rage amfani da karfi a kan 'yan kungiyar.
-
Ministan Ilmi Da Shugaban Jami'ar Maiduguri Sun Sami Sabani Kan Batun Rufe Jami'ar
Jul 29, 2017 01:57An sami sabani tsakanin ministan ilmi Malan Adamu Adamu da shugaban Jami'ar Maiduguri Professor Ibrahim Abubakar Njodi kan batun rufe jami'ar don kare rayukar ma'aikata da dalibai daga hare haren boko haram.
-
Najeriya: EFCC Ta Kwato Daruruwan Biliyoyin Nairori Daga Kamfanonin Mai
Jul 28, 2017 13:51Hukumar yaki da cin hanci da yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa a najeriya EFCC ta ce ta bankado almundahana da ka yi da makudan kudaden gwamnati a kamfanonin mai na kasar.
-
An Bukaci Manyan Hafsoshin Sojin Najeriya Da Su Koma Maiduguri
Jul 28, 2017 08:57Mukaddashin Shugaban Najeriya Yemi Osibanjo ya umurci shugaban rundunar sojin kasa Janar Tukur Burutai da shugaban sojin sama Sadiq Abubakar da su koma Maiduguri domin magance matsalar tsaron da ake ci gaba da samu a yankin.
-
Najeriya : Buhari Ya Sake Ganawa Da Wasu Gwamnoni A Landan
Jul 26, 2017 13:54Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya ya sake ganawa da wasu gwamnonin kasarsa a birnin landan inda yake ci gaba da karbar jinya.