Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

nigeria

  • Najeriya : An Sace Ma'aikatan Kamfanin NNPC 10

    Najeriya : An Sace Ma'aikatan Kamfanin NNPC 10

    Jul 26, 2017 10:29

    Rahotanni daga Najeriya na cewa wasu mutane da ake zargi da cewa 'yan Boko haram ne sun sace wasu ma'aikatan kamfanin mai na kasar cewa da NNPC su guda goma a shiyyar arewa maso gabashin kasar.

  • Harin Bam Ya Hallaka Mutane Uku A Jihar Bornon Najeriya

    Harin Bam Ya Hallaka Mutane Uku A Jihar Bornon Najeriya

    Jul 26, 2017 01:57

    Kimanin mutane uku ne suka rasa rayukansu yayin da wasu 17 na daban suka jikkata, sanadiyar tashin Bam a arewacin Najeriya.

  • Shugaba Buhari Na Nigeria Ya Ce Komawarsa Gida Na Hannun Likitocinsa

    Shugaba Buhari Na Nigeria Ya Ce Komawarsa Gida Na Hannun Likitocinsa

    Jul 25, 2017 11:30

    Shugaba Muhammadu Buhari na tarayyar Nigeria, wanda yaje jinya a kasar Britania ya bayyana cewa komawarsa gida na hannun likitocinsa, amma ya tabbatar da cewa yana samun sauki. Kuma zai dowa gida nan kusa ya koma bakin aiki.

  • Najeriya: Akalla Mutane 8 Ne Su ka Mutu A Harin Maiduguri

    Najeriya: Akalla Mutane 8 Ne Su ka Mutu A Harin Maiduguri

    Jul 24, 2017 14:31

    Kamfanin dillancin labarun Associated Press ya ambato majiyar tsaron Najeriya na cewa harin da aka kai da bom a jiya a sansanin 'yan gudun hijira a Maiduguri ya ci rayukan mutane 8 da jikkata wasu 11

  • Fadar Shugaban Najeriya Ta Wallafa Hoton Buhari

    Fadar Shugaban Najeriya Ta Wallafa Hoton Buhari

    Jul 24, 2017 01:11

    Fadar shugaban kasa a Najeriya, ta wallafa a shafinta na Twitter hoton shugaban kasar Muhammadu Buhari dake jinya a birnin Landan.

  • 'Yan Sanda Sun Gano Wani Gida Na 'Yan Boko Haram A Kano

    'Yan Sanda Sun Gano Wani Gida Na 'Yan Boko Haram A Kano

    Jul 23, 2017 12:57

    Rundunar 'yan sandan Nijeriya ta bayyana cewar jami'anta sun gano wani gida a jihar Kano da ake zaton na 'yan kungiyar Boko Haram biyo bayan wani samame da jami'an tsaron suka kai gida a daren jiya Asabar wayewar garin yau Lahadi.

  • Harin Dakarun Tsaron Najeriya A Wuraren 'Yan Ta'addar Boko Haram

    Harin Dakarun Tsaron Najeriya A Wuraren 'Yan Ta'addar Boko Haram

    Jul 22, 2017 14:50

    Dakarun Tsaron Najeriya Sun fadada kai hare-hare a wuraren mayakan kunigyar Boko haram dake arewa maso gabashin Najeriya.

  • Wata Kotu A Lagos Ta Bada Umurnin Kwace Wasu Gidaje Na Tsohuwar Ministan Man Kasar

    Wata Kotu A Lagos Ta Bada Umurnin Kwace Wasu Gidaje Na Tsohuwar Ministan Man Kasar

    Jul 19, 2017 14:53

    Wata babbar kotu a birnin Lagos na tarayyar Nigeria ta bada umurnin kwace wasu rukunin gidaje a birnin, wadanda ake tuhuma kan cewa mallakin tsohuwan ministan man fetur na kasar ne.

  • Wani Kwamandan Boko Haram Da Wasu 'Yan Kungiyar Uku Sun Mika Kansu Ga Sojojin Nijeriya

    Wani Kwamandan Boko Haram Da Wasu 'Yan Kungiyar Uku Sun Mika Kansu Ga Sojojin Nijeriya

    Jul 18, 2017 13:23

    Rundunar sojan Nijeriya ta bayyana cewar wani kwamandan kungiyar Boko Haram da wasu dakarun kungiyar su uku sun mika kansu ga rundunar sojin Nijeriya bayan da suka sanar da tubarsu daga ayyukan ta'addancin da suke aikatawa.

  • Najeriya : Malala Ta Gana Da 'Yan Matan Chibok

    Najeriya : Malala Ta Gana Da 'Yan Matan Chibok

    Jul 18, 2017 01:21

    Matashiyar nan ta kasar Pakistan kuma 'yar rajin kare hakkin ilimin mata, Malala Yousafzai data ziyarci Najeriya ta gana da 'yan matan Chibok da aka ceto daga hannun 'yan kungiyar Boko Haram.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS