Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

nigeria

  • Harin Kunar Bakin Wake Ya Yi Sanadiyyar Mutuwar Mutane 8 A Maiduguri

    Harin Kunar Bakin Wake Ya Yi Sanadiyyar Mutuwar Mutane 8 A Maiduguri

    Jul 17, 2017 13:02

    Majiyoyin tsaro a jahar Borno sun tabbatar da cewa, a yau wata 'yar kunar bakin wake ta kai hari a wani masallaci a lokacin sallar asubahia birnin Maiduguri fadar mulkin jahar ta Borno.

  • Najeriya: A kalla Mutane 9 Ne Su Ka Mutu Saboda Fashewar Bututun Gas

    Najeriya: A kalla Mutane 9 Ne Su Ka Mutu Saboda Fashewar Bututun Gas

    Jul 17, 2017 07:22

    Kamfanin dillancin labarun Faransa ya ambato cewa; A daren jiya lahadi ne mutane bututun gasa ya fashe a jihar Cross River a kudu maso gabacin kasar.

  • Gobara Ta Tashi A Wani Deport Na Makamashi A Calaba Na Nigeria

    Gobara Ta Tashi A Wani Deport Na Makamashi A Calaba Na Nigeria

    Jul 17, 2017 02:54

    Mutane akalla 9 ne suka rasa rayukansu a lokacinsa gobara ta tashi a wani deport na man petur a birnin Calaba na Rivers State.

  • Bam Ya Hallaka Wani Yaro A Bornon Najeriya

    Bam Ya Hallaka Wani Yaro A Bornon Najeriya

    Jul 16, 2017 14:19

    Wani yaro mai shekaru 10 ya rasa ransa a jihar Borno, da ke arewa maso gabashin Najeriya, bayan tarwatsewar damarar bam din da mayakan Boko haram suka daura masa.

  • Majalisar Wakilan Nigeria Ta Fara Bincike Kan Kisan Yan Nigeria 97 A Bakasin Kamaru

    Majalisar Wakilan Nigeria Ta Fara Bincike Kan Kisan Yan Nigeria 97 A Bakasin Kamaru

    Jul 15, 2017 13:07

    A jiya Jumma'a ce majalisar wakilan Nigeria ta fara bincike don gano yadda jandarmari na kasar Kamaru suka kashe yan Nigeria 97 a yankin bakasi daga kudu maso gabacin kasar.

  • Gwamnatin Tarayyar Nigerya  Ta Ware Naira Trilion 2.7 Don Biyan Fensho Da Albashi

    Gwamnatin Tarayyar Nigerya Ta Ware Naira Trilion 2.7 Don Biyan Fensho Da Albashi

    Jul 13, 2017 02:19

    Gwamnatin tarayyar Nigeriya ta ware Naira trilion 2.7 don biyan basussukan da ake binta na fensho, albashi, da kudaden daban daban na basussuka fiye da shekaru 10 da suka gabata

  • Najeriya: Harin Kunar Bakin Wake A Maiduguri Ya ci Rayuka Da Dama

    Najeriya: Harin Kunar Bakin Wake A Maiduguri Ya ci Rayuka Da Dama

    Jul 12, 2017 14:36

    Kamfanin dillancin labarun Associated Press ya ambato majiyar 'yan sanda na cewa harin da aka kai na kunar bakin wake ne, kuma ya ci rayukan mutane 19 da jikkata wasu 23.

  • Nijeriya : Osinbajo, Ya Gana Da Buhari A Landan

    Nijeriya : Osinbajo, Ya Gana Da Buhari A Landan

    Jul 12, 2017 01:18

    Mataimakin shugaban tarayya Najeriya, Farfesa Yemi Osinbajo ya gana da shugaba Mahammadu Buhari da ke jinya a birnin Landan na kasar Biritaniya.

  • Kungiyar OPEC Na Kokarin  Kyautata Farashin Mai

    Kungiyar OPEC Na Kokarin Kyautata Farashin Mai

    Jul 11, 2017 02:26

    Kasashen Nigeria da Libya zasu halarci taron kungiyar OPEC Masu arzikin man Fetur da kuma wadanda basa cikin kungiyar na gaba wanda za'a gudanar a birnin Mosco na kasar Rasha. Kasashen dai suna son rage yawan man da suke haka don kyautata farashin man a duniya.

  • Osinbajo Ya Kirayi Kasashen G20 Da Su Yi Aiki Da Alkawalinsu A Kan Afirka

    Osinbajo Ya Kirayi Kasashen G20 Da Su Yi Aiki Da Alkawalinsu A Kan Afirka

    Jul 09, 2017 01:13

    Mukaddashin shugaban Najeriya Farfesa Yemi Osinbajo ya kirayi shugabannin kasashen G20 da su yi aiki da alkawullan da suka dauka dangane da Afirka.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS