Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

nigeria

  • Babban Bankin Nigeria Ya Ce Bankunan Kasar Sun Yi Asarar Naira Billion 2.2 Saboda Zambar Na'urori A Shekara Ta 2016

    Babban Bankin Nigeria Ya Ce Bankunan Kasar Sun Yi Asarar Naira Billion 2.2 Saboda Zambar Na'urori A Shekara Ta 2016

    Jul 07, 2017 14:31

    Babban bankin Nigeria CBN ta bayyana cewa bankunan kasar sun yi asarar kimanin Naira billion 2.2 a cikin shekara ta 2016 da ta gabata saboda zamba ta hanyar amfani na na'uririn zamani.

  • Har Yanzun Ana Ci Gaba Da Kisan Fulani A Yankin Mambila Na Jihar Taraba

    Har Yanzun Ana Ci Gaba Da Kisan Fulani A Yankin Mambila Na Jihar Taraba

    Jul 06, 2017 07:29

    Shuwagabannin hausa fulani a Gembu babban birnin karamar hukumar Sardauna ta jihar Taraba sun bayyana cewa har yanzun ana ci jaba da kissan fulani makiyaya a wasu yankuna daban daban na karamar hukumar

  • Takaitaccen Bayani Kan Marigayi Dr. Yusuf Maitama Sule

    Takaitaccen Bayani Kan Marigayi Dr. Yusuf Maitama Sule

    Jul 04, 2017 07:55

    A jiya Litinin Allah ya yi wa Alh Dr. Yusuf Maitama Sule dan masanin Kano rasuwa a birnin Alkahira na Masar.

  • Najeriya: Daruruwan 'Yan boko haram Sun Mika Kawukansu.

    Najeriya: Daruruwan 'Yan boko haram Sun Mika Kawukansu.

    Jul 04, 2017 02:16

    A jiya litinin ne dai 'yan kungiyar ta boko haram 700 su ka mika kawukansu ga sojojin Najeriya a jahar Borno.

  • Onaiyekan: Ba Wanda Yake Da Shirin Musuluntar Da Nigeria

    Onaiyekan: Ba Wanda Yake Da Shirin Musuluntar Da Nigeria

    Jul 03, 2017 07:24

    John Cardinal Anaiyekan, kuma Archbishop a cocin Catholica a Abuja, ya bayyana cewa ba wanda yake da wani shirin na maida dukkan yan Nigeria kiristoci, kamar yadda wasu kiristocin suke kokawa.

  • Babban Hafsan Sojojin Nigeria Da Takwaransa Na Chadi Zasu Tattauna Kan Yaki Da Boko Haram

    Babban Hafsan Sojojin Nigeria Da Takwaransa Na Chadi Zasu Tattauna Kan Yaki Da Boko Haram

    Jul 02, 2017 06:04

    Babban hafsan sojojin Nigeria (CDS), General Abayomi Gabriel Olonisakin zai gaba da takwaransa na kasar Chadi Lt.-General Mohammad Ibrahim Saed, a yau Lahadi inda zasu tattauna batun yaki da kungiyar boko haram a yankin tabkin chadi.

  • Tsohon Gwamnan Jihar Taraba A Nigeria Ya Mutu

    Tsohon Gwamnan Jihar Taraba A Nigeria Ya Mutu

    Jun 29, 2017 01:49

    Tsohon gwamnan jihar Taraba a arewa maso gabcin Nigeria Danbaba Sunrai ya rasu a wani asbiti a Amurka a jiya Laraba

  • Kungiyar Boko Haram Ta Sanar Da Kame 'Yan Sanda Mata A Maiduguri

    Kungiyar Boko Haram Ta Sanar Da Kame 'Yan Sanda Mata A Maiduguri

    Jun 28, 2017 02:01

    Shugaban kungiyar Boko Haram Abubakar Shekau ya fitar da wani sabon Bidiyo ta kafofin sadarwa na zamani, in da yayi ikirarin cewa a halin yanzu sun yi garkuwa da wasu jami'an 'yan sanda mata da suka kama a hanyar Maiduguri zuwa Damboa da ke jihar Borno na Najeriya.

  • An Kai Harin Kunar Bakin Wake A Arewa Maso Gabashin Najeriya

    An Kai Harin Kunar Bakin Wake A Arewa Maso Gabashin Najeriya

    Jun 26, 2017 14:41

    Akalla mutum 20 ne suka suka rasa rayukansu bayan da wasu 'yan kunar bakin wake suka tarwatsa bama-baman da ke jikinsu a Jami'ar Maiduguri da ke arewa maso gabashin Najeriya.

  • Dw Ta Jamus Ta Yi Tir Da Kama Dan Rahotonta Da

    Dw Ta Jamus Ta Yi Tir Da Kama Dan Rahotonta Da "Yan Sandan Najeriya Su ka yi.

    Jun 25, 2017 23:51

    A ranar Juma'a ne dai aka kama Ibrahim Yakubu yayin da ya ke shirya rahoto akan ranar Kudus a garin Kaduna.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS