Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

nigeria

  • Nijeriya : (DSS) Ta Damke Wasu Kwamandojin Boko Haram Biyu

    Nijeriya : (DSS) Ta Damke Wasu Kwamandojin Boko Haram Biyu

    Jun 24, 2017 10:19

    Hukumar tsaro ta farin kaya a Nijeriya cewa da (DSS) ta sanar da kama wasu mutane biyu da take zargi kwamandojin kungiyar Boko Haram ne dake shirya kai hare-hare a sassan kasar da dama.

  • Akalla Yan Nigeria 5000 Ne Suka Makale A Kasar Mali Kadai Sanadiyyar Ayyukan Fataucin Bil'adama

    Akalla Yan Nigeria 5000 Ne Suka Makale A Kasar Mali Kadai Sanadiyyar Ayyukan Fataucin Bil'adama

    Jun 23, 2017 00:54

    Shugaba hukumar yaki da safarar mutane a Nigeria ta bayyana cewa akwai yan Nigeria akalla dubu 5000 a kasar Mali kadai wadanda aka sace su aka fitar da su kasar , suke kuma bukatar taimako don dawo gida.

  • Sojojin Nigeria Sun Shiga Wasu Yankunan Da Ake Rikici A Jihar Taraba

    Sojojin Nigeria Sun Shiga Wasu Yankunan Da Ake Rikici A Jihar Taraba

    Jun 23, 2017 00:07

    Gwamnatin tarayyar Nigeria ta tura sojoji zuwa yankunan da yan bindiga na kabilar mambila suke kisan fulani makiyaya a jihar Taraba.

  • Bankuna 13 Zasu Karbi Harkar Gudanar Da Kamfanin Sadarwar Waya Na Ettesalat A Nigeria

    Bankuna 13 Zasu Karbi Harkar Gudanar Da Kamfanin Sadarwar Waya Na Ettesalat A Nigeria

    Jun 21, 2017 13:19

    Bankunan Nigeria 13 ne zasu karbi ayyukan gudanar da kamfanin wayar sadarwa ta Etisalat bayan da kamfanin ya kasa biyan basussukan da bankunan suke banshi.

  • Nigeria Da Jamus Sun Kulla Yerjejeniyar Yaki Da Cutar Polio Wanda Zai Lakume Naira Billion 3.5

    Nigeria Da Jamus Sun Kulla Yerjejeniyar Yaki Da Cutar Polio Wanda Zai Lakume Naira Billion 3.5

    Jun 21, 2017 12:55

    Gwamnatin Nigeria da kuma kasar Jamus sun kulla yerjejeniya ta shafe cutar shan inna ko Pollio daga kasar, yerjejeniya wacce zata lashe naira billion 3.5

  • Italiya: An Kama Dan Najeriya Bisa Tuhumar Azabtar Da 'Yan Gudun Hijira.

    Italiya: An Kama Dan Najeriya Bisa Tuhumar Azabtar Da 'Yan Gudun Hijira.

    Jun 21, 2017 07:25

    'Yan sandan kasar Italiya sun kame wani dan Najeriya wanda ake zargi da azabtar da yan gudun hijira a kasar Libya

  • Najeriya: Jami'an Tsaro Sun Kafa Dokar Hana Fita A Jahar Taraba

    Najeriya: Jami'an Tsaro Sun Kafa Dokar Hana Fita A Jahar Taraba

    Jun 21, 2017 01:20

    Sakamakon wani rikici da ya barke tsakanin 'yan kabilar Mabila da kuma Fulani a jahar Taraba, jami'an tsaro sun sanar da kafa dokar hana fita.

  • An Karfafa Matakan Tsaro A Yayin Da Ake Bayar Da Taimako Ga 'Yan Gudun Hijra A Najeriya

    An Karfafa Matakan Tsaro A Yayin Da Ake Bayar Da Taimako Ga 'Yan Gudun Hijra A Najeriya

    Jun 20, 2017 13:37

    Gwamnatin Najeriya ta dauki kwararen matakan tsaro a yayin da ake bayar da taimako ga 'yan gudun hijrar da rikicin Boko haram ya raba da mahalinsu.

  • Mutane Da Dama Ne ake Zaton Sun Mutu Sanadiyyar Hari kan Wani Kauye A Taraba

    Mutane Da Dama Ne ake Zaton Sun Mutu Sanadiyyar Hari kan Wani Kauye A Taraba

    Jun 19, 2017 02:21

    Mutane da dama ne ake zaton sun rasa rayukansu, a lokacin da aka kai hari kan wani kauyen Fulani makiyaya a jihar Taraba.

  • Hukumar Zabe A Nigeria Ta Bawa Sabbin Jam'iyyun Siyasa 5 Shaidar Rijista

    Hukumar Zabe A Nigeria Ta Bawa Sabbin Jam'iyyun Siyasa 5 Shaidar Rijista

    Jun 17, 2017 14:43

    Hukumar zabe mai zaman kanta a tarayyar Nigeria ta bawa sabbin jam'iyyun siyasa shaidar rijista a jiya Jumma'a.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS