-
Kotu Ta Sake Yin Zama A Kan Karar Da Sheikh Zakzaky Ya Shigar
Jun 15, 2017 14:59A yau ne kotun da ke sauraren karar da shekh Ibrahim Zakzaky ya shigar a kan rundunar sojin Najeriya da kuma babban hafsan hafsoshin sojin kasar ta sake gudanar da zamanta a Kaduna.
-
Magoya Bayan Harkar Musulunci Sun Yi Zanga-Zangar Neman A Saki Sheikh Zakzaky A Abuja
Jun 15, 2017 06:44A Ci Gaba Da Gwagwarmayar neman sakin Sheikh Zakzaky, Magoya bayan sa sun yi zanga-zagar Lumana a birnin Abuja
-
Mukaddashin Shugaban Nigeria Ya Gargadi Ibo Kan Batun Ballewa
Jun 15, 2017 02:31Mukaddashin shugaban Najeriya Prof. Yemi Osinbajo ya gargadi shuwagabannin kabilar ibo dangane da barzanar ballewan da matasan yankinsu ke yi.
-
An Sanya 'Yan Sanda Na Musamman 600 A Kan Hanyar Abuja-Kaduna Don Tabbatar Da Tsaro
Jun 14, 2017 01:01Rundunar 'yan sandan Nijeriya ta sanar da tura wasu 'yan sanda na musamman su 600 a kan hanyar Abuja-Kaduna don tabbatar da tsaro a hanyar musamman kawo karshen sace mutane da garkuwa da su don neman kudin fansa da ake yi.
-
Osinbajo: Kasafin Kudin Shekara Mai Zuwa Zai Kammala A Cikin Watan Oktoba
Jun 13, 2017 13:26Mukaddashin shugaban kasa a tarayyar Nigeria Prof Yemi Osinbajo ya bayyana cewa kasafin kudin shekara mai zuwa ta 2018 zai kammala a cikin watan Oktoba na wannan shekara.
-
Taron Ministocin Harakokin Wajen Kasashen Afirka A Najeriya
Jun 10, 2017 07:23An Gudanar da taron Ministocin Harakokin wajen kasashen Afirka da arewacin Kasashen Turai a birnin Abuja fadar milkin Najeriya.
-
Hukumar EFCC A Nigeria Ta Kwace Wani Rukunin Gidaje Mallakin Matar Tsohon Shugaba Jonathan
Jun 09, 2017 12:37Hukuma EFCC mai yaki da cin hanci da rashawa a tarayyar Nigeria ta kwace wasu rukunin gidaje mallakin matar tsohon shugaban kasar Dr GoodLuck Jonathan a Abuja
-
Najeriya : Mutane 14 Suka Mutu A Harin Maiduguri
Jun 08, 2017 10:25Hukumomi a Najeriya sun ce mutane 14 ne suka rasa rayukansu kana wasu sama da 24 suka jikkata a harin da ake dangantawa dana kungiyar boko Haram a garin Maiduguri.
-
INEC Ta Yi Wa Sabbin Jam'iyyun Siyasa 5 Rajista A Nijeriya
Jun 08, 2017 00:52Hukumar zabe mai zaman kanta a Nijeriya, INEC, ta sanar da yin rajista wa wasu sabbin jam'iyyun siyasa su biyar a kasar don fafatawa a zabubbukan da za a gudanar nan gaba a kasar musamman ma dai na shekara ta 2019 mai zuwa.
-
INEC Za Ta Sanar Da Matsayarta Kan Kafa Sabbin Jam'iyyu A Nijeriya A Ranar Laraba
Jun 06, 2017 13:41Hukumar zabe mai zaman kanta a Nijeriya (INEC) ta sanar da cewa a gobe Laraba za ta sanar da matsayarta dangane da bukatar da wasu kungiyoyi na siyasa suka gabatar mata na yi musu rajista a matsayin jam'iyyun siyasa a kasar.