-
Ana Sa Ran Shugaba Buhari Zai Koma Najeriya Ranar Asabar Mai Zuwa
Jun 06, 2017 07:16Wasu majiyoyi daga fadar gwamnatin Najeriya sun bayyana cewa, ana saran shugaban kasar Muhammadu Buhari zai koma gida daga birnin London a ranar Asabar mai zuwa.
-
Nigeria Ba Ta Halarci Taron ECOWAS A Liberia Wanda Natanyahu Ya Halarta Ba
Jun 05, 2017 04:38Babu wani jami'an gwamnatin Nigeria da ya halarci taron shuwagabannin kungiyar ECOWAS na kwanaki biyu a birnin Monrovia babban birnin kasar Liberia na kwanaki biyu.
-
Hukumar Jarabawa Ta JAMB A Nigeria Ta Bayyana Jami'o'in Da Aka Fi Neman Shiga A Kasar
Jun 04, 2017 07:47Hukumar Jarabawar shiga jami'o'i a Nigeria JAMB ta bayyana sunayen jami'o'in da aka fi neman shigarsu a cikin shekarun da suka gabata a kasar.
-
Nigeria Ta Nuna Damuwarta Kan Janyewar Amurka Daga Yarjejeniyar Paris
Jun 04, 2017 01:06Gwamnatin tarayyar Nijeriya ta bayyana cewa za ta ci gaba da girmama yarjejeniyar Paris ta sauyin yanayi duk kuwa da ficewar da Amurka ta yi daga cikin yarjejeniyar wanda a cewar Nijeriya din hakan abin takaici ne.
-
Gwamnatin Tarayyar Nigeria Ta Yi Gargadin Cewa Murar Tsuntsaye Ta Dawo A Abuja Da Jihohi 7
Jun 03, 2017 08:37Gwamnatin tarayyar Nigeria ta bada sanarwan cewa murar tsuntsaye ta dawo a wasu jihohin kasar da kuma Abuja.
-
Najeriya : An Sake Maida 'Yan Matan Chibok Abuja Domin Kulawa Da Su
May 31, 2017 01:21Gwamnatin Najeriya ta tura 'yan matan Chibok da aka ceto zuwa wata cibiyar inganta tunani dake Abuja, domin sake gwajin lafiyarsu, da kuma damar cigaba da gudanar da rayuwarsu.
-
Majalisar Dattawan Nigeria Ta Amince Da Dokar Neman Taimakon Kasashen Waje Don Gano Dokiyar Jama'a A Waje
May 30, 2017 12:55Majalisar dattawan tarayyar Nigeria ta amince da bukatar shugaba muhammadu Buhari na kafa dokar "neman tallafin kasashen waje kan abubuwan da suka shafi cin hanci da rashawa".
-
Osinbajo Ya Bayyana Nasarorin Da Gwamnatinsu Ta Samu Cikin Shekaru Biyu
May 29, 2017 13:47Yau Litinin ta kasance ranar dimokuradiyya a Najeriya, ranar da a bana ta zo daidai lokacin da shugaban da ke kan karagar mulkin kasar Muhammadu Buhari ya cika shekaru biyu da rantsuwar kama aiki.
-
Mukaddashin Shugaban Najeriya Ya Kaddamar Da Shirin Samar Da Ruwa A Zaria
May 28, 2017 00:43Mukaddashin shugaban kasa Prof. Yemi Osinbajo ya kaddamar da shirin bada ruwan sha a birnin Zaria na jihar Kaduna.
-
MDD: Fiye Da Mutane Miliyan Biyar A Gabashin Najeriya Suna Bukatar Taimakon Abinci
May 26, 2017 02:17Sanarwar Majalisar Dinkin Duniyar ta kuma ce; Karancin Kudade ne ya sa kungiyoyin agaji su ka dakatar da ayyukan taimako a Jahohin Borno da Adamawa.