-
Gwamnatin Rikon Kwarya Ta Kasar Libya Ta Bayyana Rashin Amincewarta Da Shogowar Sojojin Italia Kasar
Jan 13, 2017 13:17Gwamnatin Rikon kwarya ta kasar Libya ta bayyana rashin amincewarta da shigowar sojojin Italia kimani 2000 cikin kasar suka kuma yi sansani a wata umguwa a birnin Tripoli babban birnin kasar.
-
Mutanen New York Na Ci Gaba Da Nuna Rashin Amincewa Da Zaman Trump A Garin
Dec 07, 2016 13:37Rahotanni daga birnin New York na Amurka na nuni da cewa dubun dubatan mutanen garin ne suka sanya hannu kan wata takarda don nuna rashin amincewarsu da ci gaba da zaman shugaban Amurka mai jiran gado Donald Trump a garin saboda irin kudin da ake kashewa wajen tsaronsa.
-
Gwamnatin Sudan Ta Ja Da Baya Akan Karin Farashin Makamashi.
Nov 30, 2016 02:51Gwamnatin Sudan ta Ja da baya akan barazarar da ta yi ga masu kin amincewa da karin farashin makamashi.