Gwamnatin Sudan Ta Ja Da Baya Akan Karin Farashin Makamashi.
Nov 30, 2016 02:51 UTC
Gwamnatin Sudan ta Ja da baya akan barazarar da ta yi ga masu kin amincewa da karin farashin makamashi.
Gwamnatin Sudan ta Ja da baya akan barazarar da ta yi ga masu kin amincewa da karin farashin makamashi.
Shugaban kasar Sudan Umar Hassan al-Bshir ya fada a jiya talata cewa; Karin farashin da aka yi na makamashin ya faru ne bisa kuskuren wasu cibiyoyin gwamnati.
A ranar litinin din da ta gabata, an sami tsaikon zirga-zirga a fadin kasar ta Sudan, saboda tsunduma yajin aiki da masu ababen hawa su ka yi domin kin amincewa da karin farashin makamashi.
Sanadiyyar karin farashin makamashin dai, kayan masarufi sun karu a fadin kasar ta Sudan.
Tags