Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

OPEC

  • Opec: Kasashen Da Su ke Da Arzikin Man Fetur Za su Ci gaba Da Rage Man Da Su ke Fitarwa.

    Opec: Kasashen Da Su ke Da Arzikin Man Fetur Za su Ci gaba Da Rage Man Da Su ke Fitarwa.

    Feb 12, 2017 12:20

    Ministan harkokin wajen kasar Venezuela: Kasashe mambobi na kungiyar Opec sun yi alkawalin ci gaba da rage yawan man da su ke fitarwa a kowace rana.

  • Aljeriya Ta Ce Za Ta Yi Aiki Da Yarjejeniyar OPEC Kan Rage Hako Mai

    Aljeriya Ta Ce Za Ta Yi Aiki Da Yarjejeniyar OPEC Kan Rage Hako Mai

    Dec 29, 2016 06:59

    Babban kamfanin mai na kasar Algeriya ya sanar da cewa zai yi aiki da yarjejeniyar da mambobin kungiyar OPEC suka cimmawa kan rage hako danyen mai a kasashensu.

  • Nijeriya, Libya Da Iran Sun Sami Rangwami A Kokarin OPEC Na Daidaita Kasuwar Mai

    Nijeriya, Libya Da Iran Sun Sami Rangwami A Kokarin OPEC Na Daidaita Kasuwar Mai

    Dec 01, 2016 06:24

    Kungiyar kasashen duniya masu arzikin man fetur (OPEC) ta amince da yin rangwami na musamman ga kasashen Nijeriya, Libiya da Iran dangane da yawan man da za su ci gaba da fitarwa a kowace rana a kokarin da kungiyar take yi na rage yawan man da take fitarwa don daidaita farashin man da yayi wani irin gagarumin faduwa cikin watannin bayan nan.

  • Libiya ta bayyana adawar ta da rage yawan Man fetur din da take hakowa ko wata rana

    Libiya ta bayyana adawar ta da rage yawan Man fetur din da take hakowa ko wata rana

    Nov 27, 2016 19:10

    Gwamnatin kasar Libiya ta ce ba za ta amince da duk wani shiri na Kungiyar OPEC dangane da rage yawan Man fetur din da take hakowa ko wata rana ba.

  • Babban Sakataren OPEC Na Ziyara A Tehran

    Babban Sakataren OPEC Na Ziyara A Tehran

    Nov 20, 2016 05:48

    Babban sakataren kungiyar kasashe masu fitar da danyen man fetur a kasuwanninsa na duniya Muhammadu Barkindo ya iso birnin Tehran a jiya domin ganawa da jami'an gwamnatin kasar Iran kan zama na da kungiyar za ta gudanar.

  • OPEC ta kasa cimma matsaya kan rage yawan man da take hakowa

    OPEC ta kasa cimma matsaya kan rage yawan man da take hakowa

    Oct 29, 2016 05:49

    Kasashe masu arazikin Man fetun na kungiyar OPEC sun kasa cimma matsaya na rage yawan Man da wata kasa ke hakowa a zaman taron da suke yi na birnin Viena a jiya Juma'a.

  • Farashin Man Fetur Ya Tashi A Kasuwar Hada-Hadar Man

    Farashin Man Fetur Ya Tashi A Kasuwar Hada-Hadar Man

    Oct 11, 2016 05:26

    Rahotanni sun bayyana cewar an samu tashin farashin man fetur a kasuwar duniya ban sanarwar da shugaban kasar Rasha Vladimir Putin yayi na cewa kasarsa a shirye take ta goyi bayan kokarin da kungiyar OPEC ta kasashe masu arzikin man fetur take yi na takaita irin man da ake fitarwa a kowace rana.

  • Iran: Kungiyar OPEC Ta Dau Matsaya Mai Kyau Dangane Da Batun Hako Mai

    Iran: Kungiyar OPEC Ta Dau Matsaya Mai Kyau Dangane Da Batun Hako Mai

    Sep 29, 2016 18:06

    Ministan man fetur na kasar Iran Beijan Zanganeh ya bayyana cewar Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi na'am da matakin da kungiyar kasashe masu arzikin man fetur OPEC ta dauka a zaman da jami'an kungiyar suka gudanar a kasar Aljeriya a jiya Laraba

  • Kungiyar OPEC ta cimma matsaya na rage yawan Man fetur din da take hakowa a kowace Rana

    Kungiyar OPEC ta cimma matsaya na rage yawan Man fetur din da take hakowa a kowace Rana

    Sep 29, 2016 05:46

    Manbobin Kungiyar OPEC sun cimma matsaya na rage yawan Man fetur din da suke hakowa a ko wata rana daga ganga milyan 33/24 zuwa ganga milyan 32/5

  • An Tashi Taron OPEC Ba Tare Da Cimma Matsaya Kan Yawan Mai Da Za Su Dinga Fitarwa Ba

    An Tashi Taron OPEC Ba Tare Da Cimma Matsaya Kan Yawan Mai Da Za Su Dinga Fitarwa Ba

    Jun 02, 2016 17:19

    Rahotanni daga birnin Vienna sun bayyana cewar kasashen kungiyar OPEC masu arzikin man fetur a duniya sun tashi a taronsu da suka gudanar a yau din ba tare da cimma matsaya dangane yawan man da za su dinga fitarwa a kowace rana ba.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS