Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

palastinu

  • Jiragen Yakin HKI Sun Kai Hare Hare A Gaza

    Jiragen Yakin HKI Sun Kai Hare Hare A Gaza

    May 30, 2018 07:00

    Sojojin Haramtacciyar kasar Isra'ila sun kai hare hare da jiragen sama a kan wurare masu yawa a yankin Gaza a jiya Talata

  • Palasdinu : An Sallami Abass Daga Asibiti

    Palasdinu : An Sallami Abass Daga Asibiti

    May 28, 2018 11:09

    An sallami shugaban Palasdinawa, Mahmud Abass, daga asibitin Ramallah bayan shafe kwanaki takwas na jinya.

  • Gaza : Palasdinawa 2 Sun Yi Shahada A Wani Harin Sojin Isra'ila

    Gaza : Palasdinawa 2 Sun Yi Shahada A Wani Harin Sojin Isra'ila

    May 27, 2018 10:45

    Ma'aikatar lafiya a zirin Gaza ta sanar da cewa Palasdinawa biyu ne sukayi shahada a wani hari da sojojin H.K. Isra'ila suka kai da safiyar yau Lahadi.

  • Palasdinu Ta Bukaci ICC Ta Binciki Isra'ila Kan Laifukan Yaki

    Palasdinu Ta Bukaci ICC Ta Binciki Isra'ila Kan Laifukan Yaki

    May 23, 2018 05:50

    Ministan harkokin wajen Palasdinu, Riyad al-Maliki, ya bukaci kotun hukunta manyan laifuka ta kasa da kasa, data bude binciken gaggawa kan laifukan yaki da wariyar launin fata da ake zargin aikata wa kan Palasdinawa.

  • Palasdinu : Abass Zai Yi Jinya Har Zuwa Ranar Litini

    Palasdinu : Abass Zai Yi Jinya Har Zuwa Ranar Litini

    May 21, 2018 15:11

    Shugaban Palasdinawa, Mahmud Abass, zai yi jinya har zuwa ranar Litini, sakamakon ciwan gaba da kuma zazzabi mai tsanani dake damunsa, bayan tiyatar kunne da aka masa a makon da ya gabata.

  • Palasdinawa: Amurka Tana Goyon Bayan Dukkan Ta'asan Da HKI Take Aikatawa A Palasdinu

    Palasdinawa: Amurka Tana Goyon Bayan Dukkan Ta'asan Da HKI Take Aikatawa A Palasdinu

    May 18, 2018 06:26

    Ministan harkokin wajen gwamnatin cin gashin kan Palasdinawa ya bayyana cewa dukkan ta'asan da HKI take aikatawa kan Palasnawa tare da goyon bayan Amurka take yi.

  • Zanga-zangar Nuna Goyon Bayan Palasdinawa A Sudan

    Zanga-zangar Nuna Goyon Bayan Palasdinawa A Sudan

    May 17, 2018 18:55

    Daliban jami'oin kasar Sudan sun gudanar da Zanga-zangar ne a bakin ginin ofishin Majalisar Dinkin Duniya a birnin Khartum a yau alhamis.

  •  Kwamitin Tsaron MDD Ya Gudanar Da Zama Kan Falastinu

    Kwamitin Tsaron MDD Ya Gudanar Da Zama Kan Falastinu

    May 16, 2018 05:40

    Taron gaggauwa da kwamitin tsaron MDD ya kira kan Falastinu ya watse ba tare da fitar da sakamako ba.

  • Kungiyar AU Ta Yi Allah Wadai Da Hare-Haren 'Isra'ila' Kan Palastinawan Gaza

    Kungiyar AU Ta Yi Allah Wadai Da Hare-Haren 'Isra'ila' Kan Palastinawan Gaza

    May 15, 2018 16:46

    Kungiyar Tarayyar Afirka (AU) ta yi kakkausar suka da kuma tofin Allah tsine dangane da kisan gillan da sojojin haramtacciyar kasar Isra'ila suka yi wa Palastinawa a Zirin Gaza, inda sama da Palastinawa 60 suka yi shahada.

  • Gaza : Akalla Falasdinawa 55 SuKa Yi Shahada

    Gaza : Akalla Falasdinawa 55 SuKa Yi Shahada

    May 15, 2018 05:50

    Sojojin yahudawa sahayoniya sun kashe falasdinawa akalla 55 a zirin Gaza, a zanga zanga da falastinawan ke yi kan mayar da Kudus babban birnin haramtacciyar kasar Isra'ila.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS