-
Shugaba Rauhani Ya Kammala Ziyarar Aiki A Kasar Rasha
Mar 29, 2017 05:50Shugaban kasar Iran Sheikh Hassan Rauhani ya kammala ziyarar aiki ta yini biyu da ya gudanar a kasar Rasha.
-
Putin: Rasha Tana Cikin Shirin Fuskantar Duk Wata Barazana
Nov 18, 2016 12:25Shugaban kasar Rasha Vladimir Putin ya bayyana cewar sojojin kasarsa suna cikin shirin ko ta kwana wajen tinkarar duk wata barazana da za ta iya fuskanta daga waje.
-
Farashin Man Fetur Ya Tashi A Kasuwar Hada-Hadar Man
Oct 11, 2016 05:26Rahotanni sun bayyana cewar an samu tashin farashin man fetur a kasuwar duniya ban sanarwar da shugaban kasar Rasha Vladimir Putin yayi na cewa kasarsa a shirye take ta goyi bayan kokarin da kungiyar OPEC ta kasashe masu arzikin man fetur take yi na takaita irin man da ake fitarwa a kowace rana.
-
Putin Yayi Kunnen Uwar Shegu Da Wasikar Da Shugaban Turkiyya Ya Aika Masa
Jun 16, 2016 10:57Fadar mulkin kasar Rasha (Kremlin) ta sanar da cewa shugaban kasar Vladimir Putin yayi kunnen uwar shegu da wasikar da shugaban kasar Turkiyya Rajab Tayyib Erdogan ya aika masa don kuwa babu wani sabon abu cikinta.
-
Putin Da Hukumar UNESCO Sun Jinjinawa Sojojin Syria Saboda Kwato Palmyra Daga Hannun ISIS
Mar 27, 2016 16:12Cibiyoyi na kasa da kasa da shugabanni da 'yan siyasa na kasashe daban-daban suna ci gaba da nuna farin cikinsu da kuma taya gwamnatin kasar Siriya murnar nasarar da sojojin kasar suka samu na kwace birnin Palmyra mai tsoho tarihi daga hannu 'yan kungiyar ta'addancin nan ta Da'esh (ISIS).