Pars Today
Shugaban kungiyar kare hakkin bil'adama ta kasar Katar ne ya bayyana cewa; Saudiyyar tana amfani da aikin haji a matsayin wani makamin siyasa
Shekh Tamim bin Hamad Al Thani sarki Qatar ya aike da sakon murna ga shugaban jamhoriyar musulinci ta Iran na cika shekaru 40 cib da cin nasarar juyin musulinci na kasar
Kungiyar kwallon kafa ta kasar Qatar ta zama zakara a wasan tsakanin kungiyoyun kollon kafa na kasashen Asia da aka gudanar a kasar Hadaddiyar daular laraba.
Ministan tattalin arziki na kasar Qatar ne ya sanar da haramta shigar da kayan da aka kera a cikin kasashen hudu da su ka killace kasarsa
Jakadan kasar Amurka na musamman a kasar Afganistan sannan mai wakiltan kasar a tattaunawar da ke gudana a halin yanzu a birnin Doha na kasar Qatar tare da kungiyar Taliban ya ce tattaunawarsu ta shiga kwana na hudu a yau Alhamis.
Ministan harkokin wajen kasar Qatar Muhammad Bin Abdurrahman ne ya bayyana cewa; A halin da ake ciki a yanzu yankin gabas ta tsakiya yana da bukatuwa da ayyuka na ci gaba da kuma tattaunawa tsakanin kasashe cikin girmamawa
Ministan harkokin wajen kasar Qatar Muhammad Bin Abdurrahman Ali-Thany ne ya bayyana cewa; A zahiri kungiyar tana nan,amma a aikace ba ta aiwatar da komai
Kasar Qatar ta sanar da cewa zata ficewa daga kungiyar kasashe masu arzikin man fetur a duniya ta (OPEC), a watan Janairu mai zuwa.
Rahotanni daga Nijeriya sun bayyana cewar Allah ya yi wa jakadan kasar a kasar Qatar Malam Bawa Abdullahi Wase rasuwa bayan rashin lafiyar da yayi fama da ita.
Kwamitin kare hakkokin 'yan kasa a kasar Qatar ya sanar da cewa,a shekarar bana Saudiyya ta haramta wa maniyyata daga kasar ta Qatar zuwa aikin hajji domin sauke farali, saboda dalilai na siyasa.