-
Qatar : An Bukaci A Kaurace Wa Sayar Da Kayan Saudiyya Da Kawayenta
May 27, 2018 10:44Hukumomi a Qatar sun bukaci masu shaguna dasu janye daga tsarin saye da sayar wa na kayan da ake shigowa dasu daga gungun kasashen da Saudiya ke jagoranta.
-
Yarima Mai Jiran Gadon Masarautar Saudiyya Ya Yi Furucin Cin Mutunci Kan Al'ummar Qatar
Mar 06, 2018 12:01Yarima mai jiran gadon masarautar Saudiyya ya yi furucin cin mutunci kan al'ummar Qatar ta hanyar bayyana cewar al'ummar Qatar ba su shige yawan mazauna hanya guda na kasar masar ba.
-
Qatar Ba Za Taba Kasancewa Karkashin Mallakar Saudiyya Ba_Al-Thani
Jan 26, 2018 04:08Ministan harkokin wajen Qatar, Sheikh Mohamed ben Abderrahmane Al-Thani, ya fada cewa kasarsa ba zata taba kasancewa karkashin mallakar Saudiyya ba.
-
Kasashen Habasha Da Qatar Sun Tattauna Kan Karfafa Matakan Tsaro A Tsakaninsu
Dec 30, 2017 12:13Kasashen Habasha da Qatar sun tattauna kan hanyoyin karfafa matakan tsaro da na soji a tsakaninsu.
-
Masar Ta Dage Takunkumin Bayar Da Visa Ga 'Yan Kasar Qatar
Nov 23, 2017 11:45Ministan cikin gidan kasar Masar ya bayar da umarnin dage takunkumin bayar da visar gaggauwa ga 'yan kasar Qatar.
-
Hizbullah: Saudiyya Tana Son Ta Maimaita Yadda Ta Yi Wa Katar Akan Kasar Lebanon
Nov 13, 2017 18:57Shugaban majalisar shawara ta kungiyar Hizbullah Sayyid Hashim Safiyyudin ya zargi Saudiyya da tsoma baki a harkokin cikin gidan kasar Lebanon.
-
Qatar Ta Cimma Yarjejeniyar Tsaro Da Rasha
Oct 26, 2017 11:20Kasashen Rasha da Qatar sun cimma yarjejeniyar tsaro tsakaninsu a wata ziyara da ministan tsaron Rasha Sergueï Choïgou, ya kai a birnin Doha.
-
Najeriya Ba Ta Goyon Bayan Takunkumin Da Saudiyya Ta Kakabawa Kasar Qatar.
Oct 06, 2017 18:54Jaridar Kasar Qatar ta " al-Sharq" ta ambato ministan harkokin wajen kasar Najeriya -Geoffrey Onyeama yana kiran Saudiyya da ta kawo karshen takunkumin da ta kakabawa Qatar.
-
Kasar Italia Ta Bukaci Kasashe 4 Da Suka Kauracewa Kasar Qatar Su Kawo Karshen Kauracewar
Sep 20, 2017 17:09Ministan harkokin wajen kasar Italia ya bukaci kasashe larabawa 4 wadanda suka dorawa kasar Qatar takunkumai su kawo karshen hakan.
-
Kasashen Sudan Da Qatar Sun Jaddada Muhimmancin Karfafa Alaka A Tsakaninsu
Sep 16, 2017 11:51Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sudan ya bada labarin cewa: Mahukuntan Sudan da Qatar sun tattauna kan hanyoyin bunkasa alaka tare da taimakekkeniya a tsakaninsu.