Pars Today
Saudiyya ta ce ta soke duk wata tattaunawa da Qatar, bayan da a karon farko aka samu tattaunawa a hukumance tsakanin masarautun kasasshen biyu.
Shugaban kasar Somalia ya ki karbar wani tayin cin hanci na dala miliyan 68 da gwamnatin Saudiyya ta gabatar masa, domin ya yanke alakar kasarsa da Qatar.
Hukumomin Chadi sun yi bayyani kan rikicin diflomatsiyya na tsakaninsu da Qatar, wanda ya kai ga rufe ofishin jekadancin Qatar a Ndjamena.
Ma'aikatar harkokin wajen kasar Qatar ta bayyana cewa: Cikin gaggawa zata dauki matakin dawo da jakadarta zuwa Jamhuriyar Musulunci ta Iran domin karfafa alaka a tsakanin kasashen biyu.
Ma'aikatar harkokin wajen kasar Qatar ta bada sanarwan cewa jakadanta a birnin Tehran zai koma bakin aikinsa bayan kauracewa na kimanin watannin 20.
A jiya laraba ne ma'aikatar harkokin wajen kasar ta Chadi ta sanar da yanke huldar jakadanci da kasar Katar, tare da bai wa jami'an diplomasiyar kasar kwanaki 10 da su fice daga kasar.
Gwamnatin kasar Qatar ta ki amincewa da shawarar kasar saudia na jigilar mahajjatanta zuwa hajjin bana da jiragen saudia Air
Gwamnatin kasar Senegal zata maida jakadanta zuwa birnin Doha na kasar Qatar bayan ta kirashi zuwa gida don shwaratawa a dai dai lokacinda kasar ta fara samun matsala da mokontanta.
Hukumar kula da kai-kawo na jiragen saman fasinja a Qatar ta musunta cewa ta hana jiragen saman Saudiyya sauka a Doha domin jigilar alhazai zuwa Makka.
Karar da Kasar ta Katar din ta shigar ta shafi barazanar da Saudiyyar ta yi na harbo jiragen fasinjanta.