-
Saudiyya Ta Bude Iyakarta Da Qatar Saboda Aikin Hajji
Aug 17, 2017 09:14A wani abu da ake kallonsa a matsayin sassauci a rikici diflomatsiya na tsakanin kasahen Qatar da Saudiyya, sarki Salman ya bada umurnin bude iyakar kasashen biyu.
-
Sharhi: Takunkumin Kawancen Saudiyyah Domin Durkusar Da Qatar
Aug 11, 2017 05:39Tun bayan da kasashen Saudiyya, UAE, Bahrain da kuma Masar suka sanar da kakaba takunkumi a kan kasar Qatar, kasar Kuwait take ta kai gwabro ta kai mari domin ganin ta shiga tsakanin wadannan kasashe domin sulhunta su.
-
Qatar Ta Zargi Saudiyya Da Saka Siyasa A Cikin Harkokin Aikin Hajji
Aug 01, 2017 04:59Hukumomin Qatar sun zargi Saudiyya da saka siyasa a cikin harkokin addini lamarin dake kawo cikas ga aikin hajji.
-
Saudiyya Da Kawayenta Sun Yi Amai Sun Lashe Game Da Qatar
Jul 20, 2017 17:32Kasar Saudiyya da kawayenta larabawa sun amai sun lashe dangane da jerin bukatun da suka gindayawa kasar Qatar kafin su maido da hulda da ita.
-
Pakistan Ta Aike Da Jiragen Bada Horo Zuwa kasar Katar
Jul 20, 2017 12:39Ma'aikatar tsaron kasar Katar ta sanar da cewa Pakistan ta aike da jiragen sama samfurin Super Moshak na bada horo.
-
Hadaddiyar Daular Larabawa Ta Ja Kunnen Kasar Katar
Jul 19, 2017 11:10Jakadiyar kasar ta Hadaddiyar Daular Larabawa A MDD ta ce idan har kasar ta Katar din ba ta karbi sabbin sharuddan da aka kafa ma ta ba to za a korarta daga kungiyar larabawan yankin tekun pasha.
-
Saudiyya : Yarjejeniyar Amurka Da Qatar ''Bata Gamsar Ba"
Jul 12, 2017 05:49Saudiyya da kawayenta Larabawa sun ce yarjejeniyar yaki da ta'addanci da Amurka da Qatar suka cimma ''Bata Gamsar da su ba".
-
Katar Ta Gargadi Saudiyya Akan Kai Mata Harin Soja
Jul 10, 2017 19:10Ministan Harkokin Wajen kasar Katar Muhammad Abdurrahman ali-Sani ya fadawa tashar telbijin din Faransa cewa; Babu wani rikici wanda sai an yi amfani da karfi za a magance shi.
-
Qatar Ta Bukaci Diyya Ga Abokan Gabarta
Jul 10, 2017 06:18Kasar Qatar ta sanar da kafa wani kwamiti da zai bukaci kasashen larabawa abokan gabarta da su biya ta diyya bayan maida ta saniyar ware na tsawan makwanni biyar a yanzu.
-
Ci Gaba Da Yin Kira Kan Kawo Karshen Takunkumi Da Kawanya Kan Kasar Qatar
Jul 09, 2017 19:00Shugaban cibiyar kare hakkokin mutanen da ake zalunta a kasar Tunusiya ya jaddada yin kira ga kasashen da suka kakaba takunkumi kan kasar Qatar da cewa: Dole ne su kawo karshen takunkumin tare da maida hankali kan dambaruwar siyasar da take faruwa a cikin kasashensu.