-
Katar : Bayanin Saudiyya Da Kawayenta Ya Sabawa Dokokin Kasa Da Kasa
Jul 08, 2017 06:50A jiya jumaa ma'aikatar harkokin wajen kasar Katar ta sake watsi da bayanin da kasar Saudiyya da kawayenta su ka fitar, tare da cewa ya sabawa dokokin kasa da kasa.
-
An Bayyana Wasu Daga Cikin Matakan Da Saudia Da Kawayenta Zasu Dauka A Kan Qatar
Jul 07, 2017 19:03Wani dan majalisar dokokin kasar Masar Ya bayyana wasu matakan da kasashe hudu wadanda suka dorawa kasar Qatar takunkumai zasu dauka bayan rashin gamsuwarsu da amsar da ta bayar kan sharuddansu na farko
-
Sharhi: Amurka Ce Ke Samun Riba A Rikicin Saudiyya Da Qatar
Jul 07, 2017 06:59A zaman da ministocin harkokin wajen kasashen da suka yanke alaka da Qatar wato Saudiya, Masar, UAE da kuma Bahrain suka gudanar a Masar a ranar Laraba da ta gabata, sun sanar da cewa ba su gamsu da amsar da Qatar ta ba su a kan bukatu 13 da suka mika mata ba.
-
Kamfanin Jiragen Sama Na "Qatar Air" Ya Dakatar Da Dokar Hana Rike "Lab-Top" Zuwa Kasar Amurka
Jul 06, 2017 12:05Kamfanin Jiragen Sama na "Qatar Air" ya bada sanarwan dauke dokar hana matafiya zuwa Amurka rike "Lab-Top" da kuma manya manyan kayan lantarki a ciki giragensa daga yau Alhamis.
-
Saudiyya : Ba Sassauci A Sharuddan Da Muka Gindayawa Qatar
Jul 05, 2017 14:34Saudiyya da kawayenta na kasashen Larabawa da suka hadu yau a birnin Alkahir ana Masar sun ce babu wani sassauci a sharuddan da suka gindayawa kasar Qatar kafin su maido da huldarsu da ita.
-
Kasar Katar Ta Mikawa Kuwait Jawabin Bukatun Larabawan Tekun Pasha.
Jul 04, 2017 06:48Ministan harkokin wajen kasar Katar ya ziyarci kasar Kuwait inda ya mika jawabin kasar ga sarki Sabah al-Ahmad.
-
Katar: Ba Mu Tsoron Harin Sojan Saudiyya.
Jul 02, 2017 19:14Ministan harkokin wajen kasar Katar ya ce; kasarsa ba ta da tsoron duk wani harin da Saudiyya za ta kai wa kasarsa
-
Shugabannin Kasashen Amurka Da Turkiyya Sun Zanta Kan Rikicin Kasashen Larabawa
Jul 01, 2017 05:42Shugabannin kasashen Amurka da Turkiyya sun zanta ta hanyar wayar tarho kan rikicin da ya kunno kai tsakanin kasashen Larabawan yankin tekun Pasha a kokarin da suke yi na maida kasar Qatar saniyar ware da nufin sulhunta su.
-
Masar Ta Yi Wa Kasar Katar Barazara.
Jun 30, 2017 06:35Ministan harkokin wajen kasar Masar Samih Shukri, ya bai wa Katar zabi tsakanin kare tsaron kasashen larabawa ko kuma raunana shi.
-
Kasar Maroko Ta Bukaci Bunkasa Alaka Da Kasar Qatar
Jun 26, 2017 13:06Sarkin kasar Maroko ya bayyana cewa: Kasarsa tana bukatar bunkasa alaka da taimakekkeniya da kasar Qatar.