Pars Today
Kasashen larabawa hudu daga cikin wadanda suka yanke hulda da kasar Qatar sun bukace ta ta cika wasu sharudda guda 13 kafin su dawo da haulda da ita.
Sanannen mai kwarmata bayanan sirri na kasar Saudiyya " Mujtahid" ya ce Amurka ce ta dakile yunkurin kifar da gwamnatin kasar Katar.
Kwamitin tsaro na Majalisar dinkin duniya, ya bukaci kasashen Djibuti da Eritrea da su magance rikicin Iyakokinsu ta hanyar shawarwari.
Kasar Bahrain ta bukaci sojojin kasar Qatar dake cikin kawacen kasa da kasa dake yaki da kungiyar IS dasu fice daga kasar a cikin sa'o'i 48 masu zuwa.
Tsohon fira ministan kasar Qatar Hamad bin Jasim ya ambaci sunayen kasashen da suke da hannu wajen haddasa rikicin Syria tare da daukar nauyin ci gaban rikicin.
Majiyoyin Kasar Somaliya sun sanar da cewa Saudiya ta yi alkawarin bawa kasar Somaliya Dalar Amurka miliyan 80 domin ta goyi bayansa tare kuma da yanke alakar ta da kasar Qatar
Sarkin Morocco ya bayar da umarnin aikewa da abinci zuwa kasar Qatar, wadda ke fuskantar takunkukumi daga kasashen larabawa da ke sayar mata da abinci.
Kakakin kungiyar hadin kan kasashen larabawan Mahmud Afifi ya bayyana cewa batun yanke alaka a tsakanin wasu kasashen larabawa da Katar baya cikin abubuwan da za su tattauna.
Kungiyar Kasashen Larabawa Ta Bayyana cewa Ba Za ta tattaunawa rikicin Diplomasiyar da ya Kunno kai tsakanin kasar Qatar da Kasashen Larabawa a Zaman da za ta yi ba
Akwai Sabani Tsakanin Saktaren Harakokin Waje da Ministan Tsaro na Gwamnatin Amurka Dangane da Rikicin Kasar Qatar