Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

qudus

  • Yahudawan Sahyuniya Sun Kutsa Cikin Masallacin Aqsa

    Yahudawan Sahyuniya Sun Kutsa Cikin Masallacin Aqsa

    Nov 07, 2018 19:04

    Yahudawan sahyuniya sun kutsa kai a cikin masallacin Aqsa mai alfarma tare da keta alfarmar masallacin mai daraja.

  • Matukar Ba A Kafa Kasar Palasdinu Ba, Ba Za A Sami Zaman Lafiya Ba

    Matukar Ba A Kafa Kasar Palasdinu Ba, Ba Za A Sami Zaman Lafiya Ba

    Oct 25, 2018 12:17

    Kakakin gwamnatin kwarya-kwaryar Palasdinu Nabil Abu Rudainah ne ya bayyana haka a a matsayin mayar da martani da fira ministan haramtacciyar Kasar Isra'ila

  • An Gudanar Da Zaman Taro Kan Nuna Goyon Baya Ga Al'ummar Palasdinu A Kasar Mauritaniya

    An Gudanar Da Zaman Taro Kan Nuna Goyon Baya Ga Al'ummar Palasdinu A Kasar Mauritaniya

    Jul 22, 2018 11:45

    Wakilai daga kasashen Afrika da dama sun gudanar da zaman taro kan jaddada goyon baya ga al'ummar Palasdinu da ake zalunta a kasar Mauritaniya.

  • IRGC: Ranar Kudus Ranar Hadin Kan Musulmi Da Goyon Bayan Palastinu Ce

    IRGC: Ranar Kudus Ranar Hadin Kan Musulmi Da Goyon Bayan Palastinu Ce

    Jun 07, 2018 11:15

    Dakarun kare juyin juya halin Musulunci na kasar Iran (IRGC) sun bayyana Ranar Kudus ta duniya a matsayin ranar hadin kan al'ummar musulmi da kuma nuna goyon bayan ga al'ummar Palastinu da ake zalunta.

  • Ma'aikatar Tsaron Iran Ta Ja Kunnen Musulmi Kan Kokarin Sahyoniyawa Na Raba Kansu

    Ma'aikatar Tsaron Iran Ta Ja Kunnen Musulmi Kan Kokarin Sahyoniyawa Na Raba Kansu

    Jun 07, 2018 11:15

    Ma'aikatar tsaron kasar Iran ta kirayi al'umma da kuma gwamnatocin kasashen musulmi da su yi taka tsantsan dangane da makircin haramtacciyar kasar Isra'ila da masu goya mata baya wajen raba kan al'ummar musulmi tana mai sake sanar da goyon bayanta ga gwagwarmayar al'ummar Palastinu.

  • IRGC: Ranar Kudus Ranar Hadin Kan Musulmi Da Goyon Bayan Palastinu Ce

    IRGC: Ranar Kudus Ranar Hadin Kan Musulmi Da Goyon Bayan Palastinu Ce

    Jun 07, 2018 11:13

    Dakarun kare juyin juya halin Musulunci na kasar Iran (IRGC) sun bayyana Ranar Kudus ta duniya a matsayin ranar hadin kan al'ummar musulmi da kuma nuna goyon bayan ga al'ummar Palastinu da ake zalunta.

  • Kungiyar Kasashen Larabawa Ta Bukaci A Dakatar Da Wasan Kwallon Kafa Tsakanin Agentina Da HKI A Birnin Qudus.

    Kungiyar Kasashen Larabawa Ta Bukaci A Dakatar Da Wasan Kwallon Kafa Tsakanin Agentina Da HKI A Birnin Qudus.

    Jun 04, 2018 12:04

    Kungiyar kasashen laraba ta fidda nasarwan yin allahwadai da shirin gudanar da wasan kwallon kafa ta abokantaka tasakin HKI da kuma Agentina wanda za'a gudanar a ranar 9 ga watan Yuni na muke ciki a birnin Qudus da aka mamaye.

  • Kungiyar Hadin Kan Kasashen Larabawa Ta Maida Martani Kan Kasar Guatemala

    Kungiyar Hadin Kan Kasashen Larabawa Ta Maida Martani Kan Kasar Guatemala

    May 24, 2018 06:28

    Kungiyar hadin kan kasashen Larabawa ta sanar da kawo karshen duk wata alaka tsakaninta da kasar Guatemala sakamakon matakin da gwamnatin kasar ta dauka na maida ofishin jakadancinta zuwa birnin Qudus.

  • Gwamnatin Angola Ta Kori Jami'an Diplomasiyyanta Biyu Saboda Batun Halartar Bude Ofishin Jakadancin Amurka A Qudus

    Gwamnatin Angola Ta Kori Jami'an Diplomasiyyanta Biyu Saboda Batun Halartar Bude Ofishin Jakadancin Amurka A Qudus

    May 23, 2018 17:35

    Ministan harkokin wajen kasar Angola, Manuel Augusto, ya sallami babban daraktan harkokin Afirka, Gabas ta tsakiya da kungiyoyin kasashen yankin a ma'aikatar harkokin wajen Joaquim do Espírito Santo da kuma mukaddashin jakadan Angolan a ofishin jakadancin kasar a HKI, João Diogo Fortunato saboda halartar bikin bude ofishin jakadancin Amurka a birnin Qudus da mukaddashin jakadan yayi.

  • Kungiyar O.I.C Ta Yi Allah Wadai Da Mayar Da Ofishin Jakadancin Amurka Zuwa Qudus

    Kungiyar O.I.C Ta Yi Allah Wadai Da Mayar Da Ofishin Jakadancin Amurka Zuwa Qudus

    May 22, 2018 19:22

    Kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta O.I.C ta yi tofin Allah tsine kan matakin da kasar Amurka ta dauka na maida ofishin jakadancinta zuwa birnin Qudus daga Tel-Aviv.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS