Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

qudus

  • Babban Zauren MDD Ya Amince Da Kudurin Allah Wadai Da Matsayar Trump Kan Qudus

    Babban Zauren MDD Ya Amince Da Kudurin Allah Wadai Da Matsayar Trump Kan Qudus

    Dec 21, 2017 18:20

    Babban zauren Majalisar Dinkin Duniya ya kada kuri'ar amincewa da gagarumin rinjaye kan kudurin da ya bukaci shugaban Amurka Donald Trump da ya janye matsayarsa ta sanar da birnin Qudus a matsayin babban birnin haramtacciyar kasar Isra'ila.

  • MDD Na Zaman Gaggawa Kan Batun Kudus

    MDD Na Zaman Gaggawa Kan Batun Kudus

    Dec 21, 2017 10:30

    A wannan Alhamis babban zauren MDD ke wani zaman gaggawa, inda kuma za'a kada kuri'a kan nuna adawa da matakin shugaba Trump na Amurka na ayyana birnin Kudus a matsayin fadar gwamnatin yahudawa sahayoniya 'yan mamaya na Isra'ila.

  • Antonio Guterres Ya Ce: Matakin Da Amurka Ta Dauka Kan Birnin Qudus Mataki Ne Mai Hatsari

    Antonio Guterres Ya Ce: Matakin Da Amurka Ta Dauka Kan Birnin Qudus Mataki Ne Mai Hatsari

    Dec 21, 2017 05:54

    Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya bayyana cewa: Matakin da gwamnatin Amurka ta dauka kan birnin Qudus mataki ne mai tsananin hatsari.

  • Kungiyar Kasashen Larabawa Ta Maida Martani Kan Hana Kudurin Goyon Bayan Palasdinu Wucewa A MDD

    Kungiyar Kasashen Larabawa Ta Maida Martani Kan Hana Kudurin Goyon Bayan Palasdinu Wucewa A MDD

    Dec 20, 2017 06:23

    Kungiyar kasashen Larabawa ta yi Allah wadai da hawan kujeran na ki ko kuma Hakkin Veto a kwamitin tsaro na majalisar dinkin duniya a ranar litinin don hana kudurin kare birnin Qudus wanda kungiyar ta gabatar.

  • Shugaban Jam'iyyar Nahdha Ta Kasar Tunisia Ya Ce Batun Qudus Ne Zai Hada Kan Musulmi

    Shugaban Jam'iyyar Nahdha Ta Kasar Tunisia Ya Ce Batun Qudus Ne Zai Hada Kan Musulmi

    Dec 20, 2017 06:22

    Shugaban jam'iyyar Nahdha ta kasar Tunisia Rasheed Al-ghanushi ya ce batun Qudus ne zai zama mahadin kan al-ummar musulmi.

  • Iran Ta Yi Allah Wadai Da Hawa Kujerar Nakin Da Amurka Ta Yi Kan Qudus

    Iran Ta Yi Allah Wadai Da Hawa Kujerar Nakin Da Amurka Ta Yi Kan Qudus

    Dec 19, 2017 05:35

    Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi kakkausar suka da kuma Allah wadai da hawa kujerar nakin da Amurka ta yi dangane da kudurin Kwamitin Tsaron Majalisar Dinkin Duniay da ya bukaci Amurkan da ta janye sanarwar da ta yi na amincewa da birnin Kudus a matsayin babban birnin haramtacciyar kasar Isra'ila.

  • Amurka Ta Hau Kujerar Naki Dangane Da Kudurin Kwamitin Tsaro Kan Birnin Kudus

    Amurka Ta Hau Kujerar Naki Dangane Da Kudurin Kwamitin Tsaro Kan Birnin Kudus

    Dec 19, 2017 05:35

    Kasar Amurka ta hau kujeran naki dangane da wani kuduri da Kwamitin Tsaron Majalisar Dinkin Duniya ya so fitarwa a daren jiya da nufin kiran gwamnatin Amurka da ta janye matsayar da ta dauka na bayyana birnin Kudus a matsayin babban birnin haramtacciyar kasar Isra'ila.

  • Kwamitin Tsaron MDD Zai Tattauna Kan Matakin Da Trump Ya Dauka A Kan Birnin Qudus

    Kwamitin Tsaron MDD Zai Tattauna Kan Matakin Da Trump Ya Dauka A Kan Birnin Qudus

    Dec 17, 2017 06:37

    Kwamitin Tsaron MDD ya fara gudanar da bincike kan koken da kasar Masar ta shigar na watsi da sabon kudirin shugaban kasar Amurka Donald Trump kan birnin Qudus.

  • Tarayyar Turai Ta Sake Jaddada Matsayarta Na Kin Amincewa Da Matsayar Trump Kan Qudus

    Tarayyar Turai Ta Sake Jaddada Matsayarta Na Kin Amincewa Da Matsayar Trump Kan Qudus

    Dec 15, 2017 15:39

    Shugabannin kungiyar Tarayyar Turai sun sake jaddada matsayarsu ta kin amincewa da matsayar da shugaban Amurka Donald Trump ya dauka na bayyana birnin Qudus a matsayin babban birnin haramtacciyar kasar Isra'ila.

  • Taron Shugabannin Majalisun Kasashen Musulmi Kan Birnin Qudus A Kasar Morocco

    Taron Shugabannin Majalisun Kasashen Musulmi Kan Birnin Qudus A Kasar Morocco

    Dec 13, 2017 05:48

    Kungiyar hadin kan majalisun kasashen larabawa ta sanar da cewa a gobe Alhamis za ta gudanar da wani taro na gaggawa a kasar Morocco don tattauna matsayar da shugaban Amurka Donald Trump ya dauka na sanar da birnin Qudus a matsayin babban birnin haramtacciyar kasar Isra'ila.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS