Pars Today
Kwamitin tsaro na majalisar dinkin duniya zai gudanar da zaman gaggawa don tattauna batun rikicin da ke faruwa a kasar Palasdinu a gobe Litinin.
Kungiyoyin gwagwarmayar Palastinawa sun sha alwashin mayar da martani mai kaushin gaske ga haramtacciyar kasar Isra'ila matukar ta ci gaba da keta hurumin masallacin Kudus da take ci gaba da yi cikin 'yan kwanakin nan.
Sojojin haramtacciyar kasar Isra'ila sun mamaye birnin Kudus domin hana palasdinawa Isa masallacin kudus.
Kamfanin dillancin labarun palasdinu ( Shihab) ya nakalto cewa; Palasdinawan sun ki bi ta karkashin kofar na bincike domin shiga masallacin kudus.
An gudanar da zanga zangar ranar Qudus ta duniya a birnin London na kasar Britania a jiya Lahadi.
Bayan gama ziyarar da ya kai a birnin Riyadh fadar masarautar Saudiyya, tare da gabatar da jawabi ga wasu shugabannin larabawa da na wasu kasashen musulmi, Donald Trump kai tsaye ya wuce zuwa Isra'ila.
Babbar cibiyar kare masallacin Quds ta kaddamar da wani kamfe wanda ke kira zuwa ga kare wannan masallaci mai alfarma daga shishigin yahudawa.
Babbar jami'ar harkokin wajen kungiyar Tarayyar Turai (AU) Federica Mogherini ta bayyana cewar kasashe membobin kungiyar ba za su dauke ofisoshin jakadancinsu a "Isra'ila" daga birnin Tel Aviv zuwa ga birnin Qudus (Jerusalem) ba.
Shugaban gwamnatin cin gashin kan Palastinawa Mahmoud Abbas ya gargadi Amurka da cewa za a shiga rudani mataukar dai sabon shugaban Amurka Donald Trump ya aiwatar da shirinsa na mayar da ofishin jakadancin haramtacciyar kasar Isra'ila zuwa birnin Kudus.
Shugaban gwamnatin kwarya-kwaryan cin gishin kai ta Palastinawa ya yi kira ga larabawa da su nuna rashin amincewa da shirin Trump na mayar da birnin Quds a matsayin fadar mulkin haramtacciyar kasar Isra'ila ta hanyar dauke ofishin jakadancin Amurka daga Tel aviv zuwa Quds.