Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

rasha

  • Rasha: Amurka Tana Gwada Makaman Guba Da na Kwayoyin Cuta A Kasar Georgia

    Rasha: Amurka Tana Gwada Makaman Guba Da na Kwayoyin Cuta A Kasar Georgia

    Oct 05, 2018 06:33

    Gwamnatin kasar Rasha ta bada sanarwan cewa Amurka tana gwaje-gwajen makaman guba da na kwayoyin cuta a wasu wurare a asirce a kasar Georgia.

  • Rasha : Putin Ya Fara Ziyara A Indiya

    Rasha : Putin Ya Fara Ziyara A Indiya

    Oct 04, 2018 18:01

    Shugaba Vladimir Putin na Rasha, ya fara wata ziyarar aiki ta kwanaki biyu a birnin New Delhi na kasar Indiya.

  • HKI Tana Nuna Damuwarta Akan Makaman Harbo Jiragen Sama Na Syria

    HKI Tana Nuna Damuwarta Akan Makaman Harbo Jiragen Sama Na Syria

    Oct 04, 2018 08:10

    Ministan yakin haramtacciyar Kasar Isra'ila Avigdor ne ya nuna damuwa akan shirin kasar Rasha na bai wa Syria makaman kakkabo jiragen sama samfurin S-300

  • Kasashen Iran, Rasha, Iraki Da Siriya Za Su Dinga Musayen Bayanan Sirri Tsakaninsu Kan Daesh

    Kasashen Iran, Rasha, Iraki Da Siriya Za Su Dinga Musayen Bayanan Sirri Tsakaninsu Kan Daesh

    Oct 02, 2018 05:56

    Kasashen Iran, Rasha, Iraki da Siriya sun sake bayyana aniyarsu ta yin musayen bayanan sirri a tsakaninsu dagane da kungiyar ta'addancin nan ta Daesh a kokarin da suke yi na fada da ta'addanci.

  • Syria Sojojin Rasha 112 Ne Su Ka Kwanta Dama A Yaki Da Ta'addanci

    Syria Sojojin Rasha 112 Ne Su Ka Kwanta Dama A Yaki Da Ta'addanci

    Oct 01, 2018 12:45

    Shugaban kwamitin tsaro na kasar Rasha Viktor Bondarev ya sanar da cewa; Kusan rabin sojojin da suka mutu, sanadiyyar harbo jiragen yakin Rasha da aka yi ne.

  • Fara Mika Makamin Kariyar Nan Na S-300 Ga Gwamnatin Kasar Siriya

    Fara Mika Makamin Kariyar Nan Na S-300 Ga Gwamnatin Kasar Siriya

    Sep 30, 2018 05:52

    Batun harbo jirgin saman yakin kasar Rasha a kasar Siriya da aka yi, wanda Rashan ta dora alhakin hakan gaba dayansa kan haramtacciyr kasar Isra'ila ya dau wani sabon salo da kuma isar da wani sako wanda ba a yi tsammaninsa alal akalla a wannan lokacin ba. Mahunta a kasar Rashan dai sun bayyana cewar an harbo jirgin ne sakamakon yadda sojojin 'Isra'ilan' suka fake da wannan jirgin wajen kai hari kan wasu cibiyoyi na kasar Siriya.

  • Rasha Ta Sanar Da Fara Mika Makamin Kariyar Nan Ta S-300 Ga Kasar Siriya

    Rasha Ta Sanar Da Fara Mika Makamin Kariyar Nan Ta S-300 Ga Kasar Siriya

    Sep 29, 2018 05:55

    Ministan harkokin wajen kasar Rasha Sergei Lavrov ya bayyana cewar kasarsa ta fara mika makamin kariyar nan ta S-300 ga kasar Siriya a ci gaba da kokarin da suke yi na tabbatar da tsaron kasar da kuma ba da kariya ga sojojin Rashan da suke kasar Siriya.

  • Rasha:Ci Gaba Da Kare Yarjejeniyar Nukiliya Yana Da Matukar Muhimmanci

    Rasha:Ci Gaba Da Kare Yarjejeniyar Nukiliya Yana Da Matukar Muhimmanci

    Sep 26, 2018 19:09

    Babban jami'i mai kula hana yaduwar makaman Nukiliya a duniya a ma'aikatar harkokin wajen kasar Rasha, Vladimir Yermakov ya ce kasashen da suke ci gaba da riko da yarjejeniyar suna ba ta matukar muhimmanci

  • Rasha: Kalaman 'Isra'ila' Kan Jirgin Saman Rasha Da Aka Harbo A Siriya, Karya Ce Kawai

    Rasha: Kalaman 'Isra'ila' Kan Jirgin Saman Rasha Da Aka Harbo A Siriya, Karya Ce Kawai

    Sep 26, 2018 11:19

    Kakakin Ma'aikatar tsaron kasar Rasha, -Igor Konashenkov, ya bayyana kalaman jami'an haramtacciyar kasar Isra'ila dangane da harbo jirgin yakin kasar Rasha a Siriya a matsayin karya tsagoronta kawai.

  • Isra'ila Ta Damu Da Shirin Rasha Na Mikawa Siriya Makaman S-300

    Isra'ila Ta Damu Da Shirin Rasha Na Mikawa Siriya Makaman S-300

    Sep 25, 2018 17:49

    Mahukuntan yahudawan mamaya na Isra'ila sun nuna matukar damuwarsu akan shirin kasar Rasha na mallakawa gwamnatin Bashar Al'Assad na Siriya makaman garkuwa na hare haren sama kirar S-300.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS