Pars Today
A ci gaba da dauki ba dadin da ake yi a tsakanin dakarun kasar Libya masu biyayya ga Khalifa Haftar da 'yan bindiga a wasu yankuna na birnin Benghazi, 9 daga cikin sojjin sun rasa rayukansu.
Kungiyoyin da suka rattaba hannu a kan yarjejeniayr sulhu a arewacin kasar Mali sun yi artabu a lokacin zaman kwamitin bin kadun yin aiki da yarjejeniyar, wanda ya fara zama a ranar Talata da ta gabata.
Kungiyoyin sun yi fada ne a garin Kidal da ke arewacin kasar ta Mali
Radiyo OKapi ya bada labarin cewa; Sojojin Demokradiyyar Congo sun sanar da cewa sun kashe 'yan tawayen Moi Moi 12 a jiya asabar.
Zanga-Zangar da mutanen arewacin kasar Morocco suke yi tun ranar Alhamis da ta gabata ya sanya yan sandan kasar suka yi kokarin dakatar da ita da karfi, wanda ya kai sa insa da masu zanga-zangar.
Jami'an sojin kasar Tunisia sun yi musayar wuta mai tsanani tare da 'yan ta'addan takfiriyya a yankunan yammacin kasar.
Wani jami'in Jumhriyar Demokaradiyar Congo ya sanar da gudun dubun dubatan mutanan Jihar Kasai dake fama da rikici.
Kungiyoyin 'yan ta'adda na ci gaba da fada a junasu a kusa da birnin Damasscus na kasar Syria.
Kakakin Rundunar ta Faransa Barkhan, mai suna Partic Stiger ya sanar da cewa; An yi fadan ne a jiya lahadi da dare, wanda kuma ya kai ga kashe da jikkata'yan ta'adda 20.
Sojojin Faransa da suke aikin wanzar da zaman lafiya a kasar Mali sun kai farmaki kan 'yan ta'adda a dajin da ke tsakanin kan iyakokin kasashen Mali da Burkina Faso, inda suka halaka 'yan ta'addan fiye da 20.