Pars Today
Babban sakataren majalisar koli ta tsaron kasar Iran Ali Shamkhani ya bayyana cewar Iran za ta ci gaba da taka rawar da take takawa a Siriya da kuma ci gaba da goyon bayan kungiyoyin gwagwarmayar duk kuwa da bukatar kawo karshen hakan da Amurka ta gabatar mata.
Babban sakataren majalisar koli ta tsaron kasar Iran ya ce; Halayyar da Amurka ta ke nunawa a kasar Syria da babu tunani a ciki, shi ne wasa da wuta.
Shugabannin majalisun tsaro na kasashen Rasha, Iran, Iraki da Syria, sun gudanar da zaman tattaunawa kan ayyukan hadin gwaiwa a tsakaninsu a kan batutuwa na tsaro.
Babban sakataren Majalisar Koli Ta Tsaron Kasar Iran Ya ce: Duk wani tsoma baki da wata kasar waje za ta yi akan gwajin makamai masu linzami na Iran, to a ta fuskanci maida martani
Kin amincewar Iran da sake kakabawa Iran takunkumi
Babban sakataren majalisar koli ta tsaron kasar Iran Admiral Ali Shamkhani ya bayyana damuwarsa dangane da ayyukan da wasu kungiyoyi masu adawa da Jamhuriyar Musulunci ta Iran suke yi a kan iyakar kasar da yankin Kurdestan na Iraki yana mai cewa jami'an tsaron Iran za su mayar da kakkausan martani ga duk wata barazana ga tsaron lafiyar Iran a kan iyakokin kasar.