-
An Bukaci Zartar Da Yarjejjeniyar Tsagaita Wuta A Siriya
Mar 17, 2018 02:55Kwamitin tsaron MDD ya bukaci a zartar da yarjejjeniyar tsagaita wuta cikin gaggauwa a kasar Siriya
-
Rundunar Sojin Siriya Ta Sanar Da 'Yantar Da Kashi 70% Na Yankin Ghouda
Mar 16, 2018 15:57Rundunar sojin Siriya ta sanar da 'yantar da kashi 70 cikin dari na yankunan Ghouda ta Gabas da suke karkashin mamayar gungun 'yan ta'adda.
-
Sheikh Na'ima Kassim: Hizbullah Ta Shirya Fuskantar Haramtacciyar Kasar Isra'ila
Mar 16, 2018 02:50Mataimakin babban sakataren kungiyar Hizbullah, Sheikh Na'im Kassim ya kore yiyuwar 'yan sahayoniya su kai wa Lebanon hari, tare da cewa idan hakan ta faru to Hizbullah a shirye take
-
Rasha Ta Ce Za Ta Mayar Da Martani Idan Amurka Ta Kai Hari Siriya
Mar 13, 2018 07:47Wani babban jami'in sojin kasar Rasha ya bayyana cewar sojojin Rashan za su mayar da martani ga duk wani harin da sojojin Amurka za su kai kasar Siriya matukar dai harin ya zamanto barazana ga rayuwar sojojin Rashan da suke Siriya.
-
Siriya : Amurka Ta Ce Za Ta Dauki Mataki, Idan Kwamitin Tsaro Ya Kasa
Mar 13, 2018 02:22Amurka ta ce a shirye ta ke ta dauki mataki cikin har da kai hare hare a Siriya, muddun dai kwamitin tsaro na MDD ya kasa akan shirin tsagaita wuta a yankin gabashin Ghouta.
-
Syria: Mazauna Yankin Gudha Sun Yi Wa Kungiyoyin Ta'addanci A Yankin, Zanga-zanga
Mar 12, 2018 05:49Daruruwan mazauna garurin Sghaba da Humoria, da ke yankin Gudha sun bukaci 'yan ta'addar da su fice daga cikin garuruwansu da dukkanin yankin Gudha
-
Siriya : MDD, Ta Bukaci A Sake Bude Hanyoyin Shigar Da Kayan Agaji A Ghouta
Mar 07, 2018 02:17Majalisar Dinkin Duniya ta bukaci a sake bude hanyoyin shigar da kayan agaji a yankin gabashin Ghouta na kasar Siriya.
-
Hukumar Kare Hakin Bil-Adama Ta MDD Ta Samar Da Kudiri Kan Yankin Gouta Na Siriya
Mar 06, 2018 02:53Hukumar dake kula da kare hakin bil-adama ta MDD ta amince da wani kudiri na gudanar da binciken gaggauwa kan yanayin da yankin Gouta ta gabashin birnin Damuscus ke ciki a Siriya.
-
Syria: 'Yan Ta'adda Sun Bar Fararen Hula Su Fita Daga Ghouta Domin Karbar Kayan Agaji
Mar 05, 2018 13:47'Yan ta'addan takfiriyya da suka kafa babbar tunga a yankin Ghouta da ke gabashin birnin Damascus na Syria, sun amince su bar fararen hula su fito daga yankin domin samun kayan agajin da aka kai musu.
-
Shugaban Kasar Siriya Ya Ce Sojojinsa Zasu Ci Gaba Da Kutsawa Cikin Yankin Ghuota
Mar 05, 2018 03:38Shugaban kasar Siria Bashar Al-Asad ya sha alwashin cewa sojojinsa zasu ci gaba da kutsawar cikin yankin Ghuata ta gabas kusa da birnin Damaskuc babban birnin Kasar.