Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

siriya

  • Kakkabo Jirgin Israi'la F-16 : Iran Ta Musunta Yin Kutse

    Kakkabo Jirgin Israi'la F-16 : Iran Ta Musunta Yin Kutse

    Feb 11, 2018 01:06

    Ma'aikatar harkokin wajen Jamhuriya Musulinci ta Iran ta yi fatali da zarge-zarge marar digi da mahukuntan yahudawa mamaya na Isra'ila sukayi na cewa ta yi kutse a sararin samaniyar Isra'ila.

  • Dakarun Siriya Sun Harbo Jirgin Yakin Isra'ila

    Dakarun Siriya Sun Harbo Jirgin Yakin Isra'ila

    Feb 10, 2018 07:48

    Dakarun tsaron sararin samaniyar kasar Siriya sun kakkabo jirgin yakin haramtacciyar kasar Isra'ila samfarin F-16 a wannan Asabar.

  • Ma'aikatar Tsaron Isra'ila Ta Kira Taron Gaggawa.

    Ma'aikatar Tsaron Isra'ila Ta Kira Taron Gaggawa.

    Feb 10, 2018 07:48

    Ministan Tsaron Isra'ila ya kira taron gaggawa tare da halartar Gadi Eizenkot babban hafsan sojojin Isra'ila da wasu manyan janar janar domin tattauna yanayin da suke ciki da siriya.

  • Faransa: Babu Wani Dalili Da Ke Nuna Gwamnatin Siriya Ta Yi Amfani Da Makamai Masu Guba

    Faransa: Babu Wani Dalili Da Ke Nuna Gwamnatin Siriya Ta Yi Amfani Da Makamai Masu Guba

    Feb 10, 2018 02:15

    Ministar tsaron kasar Faransa, Florence Parly, ta bayyana cewar har ya zuwa yanzu babu wani kwakkwaran dalili da ke tabbatar da cewa gwamnatin kasar Siriya ta yi amfani da makamai masu guba a kan 'yan tawayen kasar.

  • Kurdawa Na Tsare Da 'Yan Ta'addan Birtaniya Biyu A Siriya

    Kurdawa Na Tsare Da 'Yan Ta'addan Birtaniya Biyu A Siriya

    Feb 09, 2018 12:18

    Myakan Kurdawa a Siriya sun ce suna tsare da wasu 'yan ta'addan kungiyar (IS) 'yan asalin kasar Birtaniya biyu, wadanda sanannu ne wajen azabtarwa da kuma hille kai.

  • Kwamitin Tsaron MDD Ya Tattauna Matsalolin Da Suke Ci Gaba Da Addabar Kasar Siriya

    Kwamitin Tsaron MDD Ya Tattauna Matsalolin Da Suke Ci Gaba Da Addabar Kasar Siriya

    Feb 09, 2018 03:07

    Kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya ya kawo karshen zamansa kan matsalolin da suke ci gaba da addabar kasar Siriya ba tare da daukan wani mataki ba a jiya Alhamis.

  • Faransa Ta Bayyana Damuwarta Kan Halin Da Al'ummar Siriya Ke Ciki.

    Faransa Ta Bayyana Damuwarta Kan Halin Da Al'ummar Siriya Ke Ciki.

    Feb 08, 2018 14:25

    Wakilin Kasar Faransa a MDD ya bayyana damuwarsa kan halin da fararen hula ke ciki a kasar Siriya

  • Iran / Rasha : Al'ummar Siriya Ne SuKe Da Hakkin Zabar Makomarsu

    Iran / Rasha : Al'ummar Siriya Ne SuKe Da Hakkin Zabar Makomarsu

    Feb 07, 2018 01:50

    Shuwagabannin kasashen Iran da Rasha sun jaddada cewa al'umma kasar Siriya ne suke da hakkin zabar makomarsu

  • Labanon : Kurdawa Sun Yi Zanga-zanga Kan Farmakin Turkiyya

    Labanon : Kurdawa Sun Yi Zanga-zanga Kan Farmakin Turkiyya

    Feb 05, 2018 13:14

    A Labanon, daruruwan Kurdawa ne suka gudanar da wata zanga-zanga yau Litini gaban ofishin jakadancin Amurka dake Beirut, domin yin allawadai da farmakin da Turkiyya ke ci gaba da kaiwa a yankin Afrin na Siriya.

  • Hukumomin Leken Asirin Kasashen Iran, Iraki, Siriya Da Rasha Sun Gudanar Da zaman Taro

    Hukumomin Leken Asirin Kasashen Iran, Iraki, Siriya Da Rasha Sun Gudanar Da zaman Taro

    Feb 05, 2018 03:04

    Jami'an hukumomin leken asirin kasashen Iran, Iraki, Siriya da Rasha sun gudanar da zaman taro a tsakaninsu a birnin Bagadaza fadar mulkin kasar Iraki a jiya Lahadi.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS