-
Rasha Ta Mayar Da Martani Kan 'Yan Ta'adda Bayan Harbo Jirgin Yakinta A Siriya
Feb 04, 2018 02:12Ma'aikatar tsaron kasar Rasha ta sanar da cewa jiragen yakin kasar sun kai wasu hare-haren mayar da martani ga harbo wani jirgin yakinta da 'yan ta'adda suka yi a jiya Asabar a yankin Idlib na kasar Siriyan inda suka kashe wani adadi mai yawa na 'yan ta'addan.
-
Turkiyya Na Ci Gaba Da Aikewa Da Sojoji A Yankunan Kurdawan Siriya
Feb 01, 2018 14:19A ci gaba da farmakin da take kaiwa a yankunan Kurdawan na Siriya, Turkiyya ta sake aikewa da wani ayarin motocin soji a yankin Anadan.
-
Syria: Yaki Da Ta'addanci Fada Ne Da Sahayoniya
Feb 01, 2018 03:26Mai bada shawara ga shugaban kasar Syria Buthain Sha'aban ce ta bayyana haka a yayin taron da aka bude akan birnin Kudus, a birnin Damascuss.
-
Rasha Na Karbar Bakuncin Taron Tattaunawa Tsakanin 'Yan Siriya
Jan 30, 2018 02:51Yau Talata, ake fara wani taron tattaunawa tsakanin 'yan Siriya a birnin Sotchi na kasar Rasha.
-
Harin Sojojin Turkiyya Kan Yankin Kurdawan Kasar Siriya Ya Lashe Rayukan Mutane Masu Yawa
Jan 29, 2018 15:19Jiragen saman yakin gwamnatin Turkiyya sun yi luguden wuta kan kauyukan da suke garin Afrin a lardin Halab na kasar Siriya, inda suka kashe fararen hula akalla goma sha uku.
-
Kurdawan Siriya Sun Bukaci Taimakon Gwamnatin Kasar Kan Turkiya
Jan 26, 2018 08:23Turkawan kasar Siriya masu samun goyon bayan gwamnatin Amurka sun bukaci gwamnatin kasar da ta kawo masu dauki kan fatattakar su da sojojin kasar Turkiya suke yi.
-
Turkiyya : Zamu Ci Gaba Da Yakar Kurdawa _ Erdogan
Jan 26, 2018 02:09Shugaba Recep Tayyip Erdogan, na Turkiyya ya ce kasarsa za ta ci gaba da farmakin da take kaiwa kan mayakan Kurdawa na (YPG) dak take dangantawa da 'yan ta'ada a yankin Afrin.
-
An Koma Teburin Tattaunawa Kan Rikicin Siriya A Vianna
Jan 25, 2018 06:48Yau Alhamis ake komawa sabon zagayen tattaunawa kan rikicin kasar Siriya a birnin Vianna a shiga tsakanin MDD.
-
Masar Ta Nuna Damuwarta Kan halin Da Arewacin Siriya Ke Ciki.
Jan 25, 2018 02:53Ministan harakokin wajen Masar ya bayyana ayyukan sojan Turkiya a garin Afrin na kasar Siriya a matsayin barazana a kokarin da ake yi na magance rikicin kasar.
-
Syria: Mayakan Kurdawa Sun Sanar Da Korar Sojojin Turkiya Daga Wasu Yankuna
Jan 24, 2018 15:32Mayakan Kurdawan a yammacin gundumar Afirn sun sanar da kwace tuddai masu muhimmanci da sojojin Turkiya suka kama a baya.