-
Jiragen Saman Yakin Sojin Rasha Sun Halaka 'Yan Kungiyar Da'ish Masu Yawa A Siriya
Oct 07, 2017 15:40Ma'aikatar tsaron kasar Rasha ta sanar da cewa: A wasu sabbin hare-hare da jiragen saman sojin Rasha suka kaddamar kan yankunan da suke gabashin kasar Siriya sun kashe 'yan ta'addan kungiyar Da'ish kimanin 180.
-
Siriya : Sojin Rasha Sun Hallaka 'yan Ta'addan (IS) 120
Oct 07, 2017 07:27Ma'aikatar tsaron kasar Rasha ta sanar da cewa dakarunta sun hallaka 'yan ta'addan da'esh 120 a wani harin sama da aka kai masu.
-
Bashar al-Asad: Siriya Ba Za Ta Taba Mancewa Da Taimako Da Sadaukar Iran Ba
Oct 06, 2017 01:54Shugaban kasar Siriya Bashar al-Assad ya bayyana cewar kasar Siriya ba za ta taba mantawa da irin sadaukarwar da taimakon da Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi mata ba a lokacin tsanani na yakin da aka sanya ta ciki.
-
Sojojin Siriya Sun Kori 'Yan Ta'addan Daesh Daga Lardin Hama Na Kasar
Oct 04, 2017 13:53Sojojin kasar Siriya sun sami nasarar fatattakan 'yan kungiyar ta'addancin nan ta Da'esh daga dukkanin lardin Hama na kasar wanda yake a matsayin tungarsu ta karshe a yankin Yamma maso tsakiya na kasar Siriyan.
-
Siriya : IS Ta Dauki Alhakin Kai Harin Da Ya Yi Ajalin Mutum 17 A Damascos
Oct 03, 2017 07:22Kungiyar 'yan ta'adda ta Da'esh wato IS ta ce ita ke da alhakin kai harin da ya yi ajalin mutum 17 a birnin Damascos na kasar Siriya.
-
Rasha Ta Halaka 'Yan Ta'adda Fiye Da 2,300 A Cikin Kwanaki Goma Kacal A Kasar Siriya
Oct 01, 2017 03:06Ma'aikatar tsaron kasar Rasha ta sanar da cewa: Jiragen saman yakinta sun yi luguden bama-bamai a kan sansanonin kungiyoyin 'yan ta'adda a kasar Siriya, inda suka kashe 'yan ta'adda 2,359 tare da jikkata wasu fiye da 700 na daban a cikin kwanaki goma kacal.
-
Jiragen Yakin Kasar Rasha Sunyi Ruwan Boma Bomai Kan Cibiyar Yan Ta'adda Mafi Girma A Adlib
Sep 26, 2017 09:01Jiragen yakin gwamnatin kasar Rasha a Syria sun yi ruwan boma bomai a kan babbar cibiyar yan ta'adda a birnin Idlib na kasar ta Siria.
-
Aljeriya Tana Son Ganin An Mayar Da Kasar Syria Cikin Kungiyar Kasashen Larabawa
Sep 24, 2017 04:31Ministan harkokin wajen kasar Aljeriya wanda ya furta haka, ya kara da cewa alakar kasarsa da Syria ta tarihi ce.
-
Basshar Asad: Har Yanzu Wasu Kasashen Turai Na Taimakawa 'Yan Ta'adda
Sep 17, 2017 08:00Shugaban na Kasar Syria ya fadi hana ke a yayin da yake ganawa da tawagar Majalisar Dokokin Italiya a birnin Damasacuss.
-
Shugaban Siriya Ya Gode Wa Jagora Da Al'ummar Iran Saboda Goyon Bayansu
Sep 15, 2017 01:19Shugaban kasar Siriya Bashar al-Asad ya bayyana godiyarsa ga Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran Ayatullah Sayyid Ali Khamenei da sauran al'ummar Iran saboda irin goyon bayan da suke ba wa gwamnatinsa a fadar da take yi da ta'addanci.