-
Ganawar Ministan Tsaron Rasha Da Shugaba Asad Na Siriya
Sep 13, 2017 01:21Ministan harakokin tsaron Rasha ya gana da Shugaba Bashar Al-asad na Siriya a birnin Damascus.
-
Yan Ta'adda Daga Kasashen Turai Kimani 2500 Suka Yi Yaki Tare Da'esh A Kasashen Siriya Da Iraqi
Sep 12, 2017 14:27Jami'i mai kula da yaki da ayyukan ta'addanci a kungiyar tarayyar Turai ya bayyana cewa yan ta'adda daga kasashen turai kimani 2500 ne suka je kasashen Siriya da Iraki don yaki a bangaren kungiyoyin yan ta'adda a kasashen
-
Isra'ila Ta Sake Kaiwa Siriya Hari
Sep 07, 2017 06:06Rundinar Sojin Siriya ta ce H.K Isra'ila ta kaiwa wani sansanin sojinta hari a a lardin Mesyaf, dake tsakanin birnin Hama da wata tashar ruwa a yammacin kasar.
-
Sojojin Siriya Sun Kusa Kwace Garin Deir al-Zor Daga Hannun 'Yan Ta'addan Daesh
Sep 04, 2017 06:18Rahotanni daga kasar Siriya sun bayyana cewar sojojin Siriya da kawayenta na dakarun Hizbullah da sauransu sun kusan kwace garin Deir al-Zor daya daga cikin manyan tungar 'yan ta'addan Da'esh a kasar bayan gagarumar nasarar da suka samu a kan 'yan ta'addan a jiya Lahadi.
-
Muhammad Zarif Ya Ce: Al'ummar Siriya Ne Suke Da Hakkin Tantance Makomar Kasarsu
Sep 02, 2017 14:42Ministan harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa: An kama hanyar kawo karshen kungiyoyin 'yan ta'adda a kasar Siriya, kuma bayan kawo karshen ayyukan ta'addanci a Siriya al'ummar kasar ne kadai suke da hakkin tantance makomar kasar ta Siriya da kansu.
-
Syria: Iran Za Ta Gina Cibiyoyin Samar Da Wutar Lantarki 5 A Birnin Aleppo
Aug 26, 2017 14:31Shugaban Kamfanin samar da wutar lantarki na Iran ya ce; Cibiyoyin da za a gina za su rika bai wa birnin na Aleppo wutar lantarki
-
Gwamnatin Kasar Turkiyya Ta Mika Yan Ta'adda Ukku Ga Kasar Tunisia
Aug 26, 2017 08:17Kakakin kotunan na musamman don hukunta yan ta'adda a kasar Tuniya ya bada sanarwan cewa kotunan sun karbi yan ta'adda guda ukku daga kasar Turkiya kuma sun jefa su a cikin kurkuku a kasar.
-
Siriya : MDD Ta Nemi A Baiwa Fararen Hula Damar Ficewa Daga Raqa
Aug 24, 2017 09:51Majalisar dinkin duniya ta bukaci a tsaida yakin da ake da 'yan kungiyar IS a Raqa na Siriya domin baiwa fararen hula damar tserewa daga birnin.
-
Siriya : Fararen Hula Na Cikin Tsaka Mai Wuya A Raqa
Aug 22, 2017 06:26Sama da fararen hula arba'in ne ciki har da yara suka gamu da ajalinsu a ci gaba da hare-haren sama da kawancen da Amurka ke kaiwa a birnin Raqa na Siriya.
-
Basshar Asad: Mun Yi Galaba Akan Makarkashinyar Turai:
Aug 20, 2017 13:45Shugaban kasar Syria wanda ya gabatar da jawabi a yau lahadi a birnin Damascuss ya ce; Tare da cewa Syria ta yi asara mai yawa, amma kuma ta murkushe makircin kasashen turai.