-
Syria: An Bude Bikin Baje Koli A Birnin Damascuss Na Farko Bayan Shekaru Shida
Aug 18, 2017 02:10A jiya alhamis ne aka bude baje kolin wanda kasashe 43 na duniya suke halarta.
-
Dakarun IRGC Na Iran Sun Sanar Da Shirin Daukar Fansa Kan 'Yan "Da'esh"
Aug 17, 2017 01:08Kakakin dakarun kare juyin juya halin Musulunci na kasar Iran (IRGC) Birgediya Janar Ramazan Sharif ya bayyana cewar za su dau fansa kan kungiyar ta'addancin nan ta Da'esh (ISIS) sakamakon kisan gillan da suka yi wa daya daga cikin dakarun kare juyin da suka kama a kasar Siriya ta hanyar yi masa yankan rago.
-
Siriya Ta Zargi Amurka Da Kawayenta Da Taimakon 'Yan Ta'addan Kasar Da Muggan Makamai
Aug 17, 2017 01:07Kasar Siriya ta bayyana cewar Amurka, Birtaniyya da kawayensu suna goyon bayan 'yan ta'addan da suke yaki a kasar ta hanyar taimaka musu da sinadarori masu guba bugu da kari kan nau'oi daban-daban na makamai.
-
Kungiyoyin Siyasa A Masar Sun Bukaci Gwamnatin Kasar Da Ta Mayar Da Alakarta Da Siriya
Aug 13, 2017 12:33Wasu kungiyoyi siyasa da na fararen hulan kasar Masar sun bukaci gwamnatin kasar da ta dawo da alakarta ta diplomasiyya da kasar Siriya.
-
Rikici Tsakanin 'Yan Ta'adda A Kasar Siriya Ya Lashe Rayukan Mutane Masu Yawa
Aug 12, 2017 07:33Harin kunan bakin wake da aka kai sansanin 'yan ta'addan Jaishul-Islam da ke cikin kasar Siriya kusa da kan iyaka da kasar Jordan ya lashe rayukan mutane akalla 23 tare da jikkatan wasu 12 na daban.
-
Kokarin Kasar Tunusiya Na Sake Maida Alakar Jakadanci Da Kasar Siriya
Aug 12, 2017 07:32Wata 'yan Majalisar Dokokin Kasar Tunusiya ta yi furuci da cewa: Matsin lambar kasashen waje ne ya hana hanzarta maida alakar jakadanci tsakanin kasashen Tunusiya da Siriya.
-
Syria: Fiye Da 'Yan Gudun Hijira 600,000 Ne Su ka Koma Kasarsu
Aug 12, 2017 04:49Hukumar da ke kula da 'yan gudun hijira ta Majalisar Dinkin Duniya ce ta sanar da komawar fiye da 'yan kasar Syria 600,000 da su ke rayuwa a kasashen waje.
-
Siriya : Kawacen Da Amurka Ke Jagoranta Ya Kashe Fararen Hula 29 A Raqa
Aug 09, 2017 02:03Hare haren da kawancen kasa da kasa da Amurka ke jagoranta kan yaki da kungiyar IS na ci gaba da ritsawa da fararen hula a Siriya.
-
Kungiyoyin Tunusiya Sun Bukaci Gwamnati Da Al'ummar Kasarsu Da Su Goyi Bayan Siriya
Aug 08, 2017 14:25Wakilan kungiyoyin kasar Tunusiya da suka ziyarci kasar Siriya sun bukaci gwamnatin Tunusiya da al'ummar kasar da su goyi bayan gwamnatin Siriya a yakin da take yi da kungiyoyin 'yan ta'addan kasa da kasa da aka jibge a cikin kasarta.
-
Iran Za ta ci Gaba Da Kasancewa Tare Da Kasar Syria.
Aug 03, 2017 02:13Mai bada shawara ga shugaban majalisar shawarar musulunci ta Iran Amir Abdullahiyan ne bayyana haka a yayin ganawa da Pira ministan Syria a birnin Damascus.