Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

siriya

  • Syria: Kungiyoyin 'Yan ta'adda A Halab Sun Kai Wa Junansu Harin Kunar Bakin Wake.

    Syria: Kungiyoyin 'Yan ta'adda A Halab Sun Kai Wa Junansu Harin Kunar Bakin Wake.

    Jul 30, 2017 14:33

    Kungiyar Da'esh ko Isil ce ta kai harin kunar bakin wake akan 'yan kungiyar "Nusra" da su ke taro da kungiyar Ahrarush sham a kusa da Halab.

  • Hizbullah Da Sojojin Siriya Sun Kwato Wasu Yankunan Kan Iyaka Daga Hannun 'Yan Ta'adda

    Hizbullah Da Sojojin Siriya Sun Kwato Wasu Yankunan Kan Iyaka Daga Hannun 'Yan Ta'adda

    Jul 22, 2017 01:17

    Dakarun kungiyar Hizbullah da sojojin Siriya sun sami nasarar kwato wasu yankuna da kauyuka alal akalla guda 9 da suke kan iyakokin kasashen Siriya da Labanon daga hannun 'yan ta'addan kungiyar Jabhatun Nusra a hare-haren da suka kaddamar a jiya Juma'a.

  • Syria: Sojoji Sun Kwato Cibiyoyin Man Fetur Daga Hannun 'Yan Ta'adda.

    Syria: Sojoji Sun Kwato Cibiyoyin Man Fetur Daga Hannun 'Yan Ta'adda.

    Jul 20, 2017 08:02

    Jami'in da ke kula da sake farafado da cibiyoyin man fetur na kasar Syria ya ce; kawo ya zuwa yanzu fiye da cibiyoyi 40 na man fetur a aka kwato a gundumar Rikka.

  • Amurka : Ba Mu Da Hujja Akan Mutuwar Jagoran IS

    Amurka : Ba Mu Da Hujja Akan Mutuwar Jagoran IS

    Jul 14, 2017 10:31

    Amurka ta sanar da cewa kawo yanzu ba tada wata cikakiyar hujja akan cewa an hallaka jagoran kungiyar 'yan ta'adda ta IS ko kuma Da'esh cewa da Abou Bakr al-Baghdadi.

  • Harin Jiragen Kawancen Amurka A Siriya Ya Kashe Fararen Hula Da Dama

    Harin Jiragen Kawancen Amurka A Siriya Ya Kashe Fararen Hula Da Dama

    Jul 14, 2017 02:23

    Kimanin fararen 10 ne suka rasa rayukansu sanadiyar wani hari da jiragen kawancen Amurka suka kai birnin Rakka na Siriya

  • Sojojin Gwamnatin Syria Sun Ragargaza Wasu Sansanonin 'Yan Ta'addan ISIS

    Sojojin Gwamnatin Syria Sun Ragargaza Wasu Sansanonin 'Yan Ta'addan ISIS

    Jul 12, 2017 13:31

    A ci gaba da kara nausawa da dakarun Syria suke yia cikin yankunan da ke karkashin ikon 'yan ta'addan ISIS, a jiya dakarun na Syria sun ragargaza wasu sansanonin 'yan ta'addana cikin yankin Badiyyah da ke arewacin kasar.

  • Sirirya : Yarjejeniyar Tsagaita Wuta Ta Fara Aiki

    Sirirya : Yarjejeniyar Tsagaita Wuta Ta Fara Aiki

    Jul 10, 2017 01:21

    Shirin tsagaida bude wuta da kasashen Amurka da Rasha suka cimma ya fara aiki a sassan kudancin kasar Siriya.

  • An Kai Harin Bam A Kan wata Cibiyar Kur'ani Syria

    An Kai Harin Bam A Kan wata Cibiyar Kur'ani Syria

    Jul 05, 2017 07:49

    Wasu 'yan ta'adda sun kaddamar da harin bam a kan wata cibiyar koyar da kor'ani mai tsarki a garin Qunaitra da ke cikin gundumar Idlib a kasar Syria, tare da kashe mutane 7 da jikkata wasu.

  • Syria: An Kashe Kwamandojin

    Syria: An Kashe Kwamandojin "Da'esh" Masu Yawa

    Jun 30, 2017 02:07

    Tashar Telbijin din "Russia Today" ta gwamnatin Rasha ta ce; Harin da sojojin Syria su ka kai a Dar'a ya yi sanadin mutuwar kwamandojin Da'esh 10.

  • Rasha Ta Yi Tir Da Barazana Amurka Kan Gwamnatin Siriya

    Rasha Ta Yi Tir Da Barazana Amurka Kan Gwamnatin Siriya

    Jun 27, 2017 05:57

    Fadar Kremlin ta yi Allah wadai da kakkausar murya kan barazana Amurka ga zargin gwamnatin Siriya da shirin kai hari da sinadari mai guba.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS