-
Siriya : Amurka Na Son Mayar Da Hanyar Sadarwar Soja Tsakaninta Da Rasha
Jun 20, 2017 01:11Amurka dake jagorancin kawancen kasa da kasa kan yaki da kungiyar IS a Siriya, ta ce tana son mayar da hanyar sadarwar ta musayar bayanan soji tsakaninta da Rasha a Siriya.
-
Syria: Harin Kunar Bakin Wake Ya ci Rayuka 7 A yankin KuNaidhara
Jun 17, 2017 07:26Rahotannin da su ke fitowa daga Syria sun ce wani dan kunar bakin wake ne ya tarwatsa kansa a cikin mutane.
-
Rasha Ta Ce Akwai Yiwuwar An Kashe Albaghdadi
Jun 17, 2017 02:30Ma’ikatar harkokin wajen Rasha ta ce akwai yiwuwar an kashe jagoran ‘yan ta’addan ISIS Abubakar Baghdadi a wani hari a kusa da Raqqa.
-
Syria : Kawancen Da Amurka Ke Jagoranta Ya Kashe Fararen Hula 21
Jun 06, 2017 01:18Wani harin sama da kawancen da Amurka ke jagoranta da sunan yaki da ta'addanci a kasar Syria ya kashe fararen hula 21 a yankin Raqqa.
-
Sojojin Gwamnatin Siriya Sun Gano Hanyoyin Karkashin Kasa Da 'Yan Ta'adda Suke Amfani Da su
May 28, 2017 14:37Sojojin gwamnatin Siriya suna ci gaba da tsarkake yankunan Wa'ar da ke garin Homs daga gungun 'yan ta'adda, inda suka gano tarin hanyoyin karkashin kasa da 'yan ta'adda suke amfani da su.
-
Mutum 225 Kawacen Kasa Da Kasa Ya Kashe Cikin Wata Guda A Siriya
May 24, 2017 06:39Hukumar dake sa ido kan al'amuran kare hakkin bil adama a Siriya, ta ce mutum 225 ne suka rasa rayukansu cikin wata guda a hare-haren sama na kawacen da Amurka ke jagoranta a wannan kasa ta Siriya.
-
Siriya : Harin Bom Ya Kashe Mutum Hudu
May 23, 2017 06:47Rahotonni daga Syria na cewa wani harin bom da aka kai da mota ya yi sanadin mutuwar mutane hudu tare da jikkta wasu talatin na daban a birnin Homs.
-
Shuwagabannin Kasashen Rasha Da Siria Sun Taya Shugaban Ruhani Murnan Sake Zabensa
May 20, 2017 12:37Shuwagabannin kasashen Rasha da Syria sun aike da sakon taya murna ga shugaban kasar Iran Dr Hassan Roohani kan sake zabensa a karo na biyu wanda mutanen kasar Iran suka yi a zaben jiya jumma'a.
-
Harin IS Ya Kashe Mutane Sama Da 50 A Siriya
May 18, 2017 10:14Bayanai daga kungiyoyi masu zamen kansu na cewa mutane sama da 50 ne suka rasa rayukansu a wani hari da kungiyar 'yan ta'adda ta IS ta kai a wasu kauyuka biyu dake yankin Hama a tsakiyar kasar Siriya.
-
Rasha Na Zawarcin Amurka Don Shawo Kan Rikicin Syria
May 10, 2017 01:19A wani lokaci a wannan Laraba ce ake sa ran ministan harkokin wajen Rasha Sergio Lavrov zai kai ziyarci birnin Washington domin tattaunawa da mahukuntan Amurka kan batun rikicin kasar Syria.