-
Taron Ministocin Harkokin Wajen Iran, Rasha Da Turkiyya Kan Rikicin Siriya
Dec 20, 2016 14:51Ministan harkokin wajen kasar Iran Dakta Muhammad Jawad Zarif ya bayyana cewar Iran, Rasha da Turkiyya sun fara aiwatar da wani shiri na samo hanya ta diplomasiyya wajen magance rikicin kasar Siriya.
-
Sheikh Kasim: 'Yantar Da Aleppo Ya Rusa Shirin 'Yan Ta'adda
Dec 18, 2016 09:14Mataimakin babban sakataren kungiyar Hizbullah ya bayyana 'yantar da birnin Aleppo daga 'yan ta'adda a matsayin wata babbar nasara, wadda ta kawo karshen mafarkin 'yan ta'adda da masu mara musu baya na kafa wata daular ta'addanci a birnin.
-
Ruhani: Iran Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Siriya Har Samun Nasara Ta Gaba Daya
Dec 15, 2016 07:46Shugaban kasar Dakta Hasan Ruhani ya taya takwararsa na kasar Siriya Bashar al-Asad murnar 'yanto garin Halab (Aleppo) daga hannun 'yan ta'addan ISIS yana mai cewa Iran za ta ci gaba da goyon bayan kasar Siriya har sai ta sami nasara a kan fada da ta'addancin da take yi.
-
Shugaba Asad: Kasashen Yammaci Suna Son Tseratar Da 'Yan Ta'adda Ne A Siriya
Dec 14, 2016 07:38Shugaban kasar Siriya Dakta Bashar al-Asad ya bayyana cewar babban abin da kasashen yammaci suka sa a gaba shi ne kokarin tseratar da 'yan ta'adda a garin Halab, maimakon taimakon fararen hulan da suke cikin tsaka mai wuya a garin.
-
'Yan Ta'adda 1500 Sun Mika Kansu Da Makamansu Ga Sojojin Syria A Kusa Da Birnin Damascus
Dec 14, 2016 06:19'Yan ta'adda 1500 ne suka mika kansu da makan da ke hannunsu a jiya ga rundunar sojin kasar Syria a yankin Kanakar da ke kudancin birnin Damascus.
-
Birnin Aleppo Ya Fice Daga Karkashin Ikon 'Yan ta'adda
Dec 13, 2016 03:01Sojojin Syria Sun Kwace Birnin Halab Daga 'Yan ta'adda.
-
Syria: Sojojin Gwamnati Da Kawayensu sun Sake 'Yanto Da Wasu Yankuna Daga 'Yan Ta'adda.
Dec 11, 2016 15:39An kwato Wasu Garuruwa Daga Hannun 'yan ta'adda.
-
Sojojin Siriya Sun Fatattakin 'Yan Ta'addan Da'esh Daga Palmyra Na Siriya
Dec 11, 2016 07:49Rahotanni daga kasar Siriya sun bayyana cewar sojojin Siriya da suke samun daukin jiragen yakin kasar Rasha sun fatattaki 'yan kungiyar ta'addancin nan ta Da'esh da suka yi kokarin sake kwace garin Palmyra mai tsohon tarihi daga hannun dakarun Siriyan a jiya.
-
Tawagar Kungiyar Lauyoyin Kasashen Larabawa Ta Ziyarci Shugaba Assad
Dec 10, 2016 15:32Tawagar kungiyar lauyoyin kasashen larabawa ta ziyarci shugaba Bashar Assad a yau a fadarsa da ke birnin Damascus, inda suka jaddada goyon bayansu ga gwamnati da kuma al'ummar Syria, wajen fuskantar 'yan ta'addan takfiriyya.
-
Mutana Akalla 20 Ne Suka Rasa Rayukansu A Harin Jiragen Sama Karkashin Jagorancin Amurka A Siria
Dec 09, 2016 12:38Mutane fararen hula akalla 20 ne suka rasa rayukansu a kusa da garin Riqqa na kasar Siria a lokacinda jiragen sama na kawancin kasar Amurka suka kai hare hare a yankin.