-
Bashar Assad: Gundumar Aleppo Ita Ce Buri Na Karshe Ga 'Yan Ta'adda Da Iyayen Gidansu
Dec 08, 2016 14:09Shugaban kasar Syria Bashar Assad ya bayyana cewa, babban burin 'yan ta'adda da masu daukar nauyinsu shi ne kwace iko da gundumar Aleppo, bayan kasa kwace iko da Damascus da Homs.
-
Sojin Syria Sun Kwace Tsohon Birnin Halab (Aleppo) Daga Hannun 'Yan Ta'adda
Dec 07, 2016 13:37Sojojin kasar Syria sun kwace yanki na karshe da 'yan tawayen kasar ke rike da shi a tsohon birnin Halab (Aleppo) a ci gaba da shirin da sojojin suke da shi na fatattakan 'yan ta'addan daga arewacin garin na Halab da suke rike da shi tsawon shekaru.
-
Syria: An gano kamfanin kera makamai A Gabacin Aleppo
Dec 07, 2016 08:29Sojojin Syria Sun gano Kamfanin Kera Makamai
-
Masar Ta Kirayi Majalisar Dinkin Duniya Ta Warware Rikicin Kasar Syria
Dec 06, 2016 08:36Maa'aikatar harkkokin Wajen Masar ta bukaci a tsagaita wutar yaki a kasar Syria
-
Gwamnatin Siriya Ta Ba Wa Masu Dauke Da Makamin Halab Wa'adin Karshe
Dec 05, 2016 02:13Sojojin Siriya sun kirayi masu dauke da makami da suke rike da wasu yankuna na Gabashin garin Halab da su ajiye makamansu da kuma mika kansu ko kuma su fuskanci fushinsu a daidai lokacin da sojojin suke ci gaba da shirin kwace sauran abin da ya rage na gabashin garin na Halab da ke hannun masu dauke da makamin.
-
Ana ci gaba da kakkabe 'yan ta'adda a Siriya
Dec 04, 2016 07:40Dakarun ruwan Siriya sun kai farmaki kan maboyar 'yan ta'adda na Jaishu-Fatah a arewacin Humah dake yammacin kasar
-
Sojojin Siriya Sun Kwace Kashi 60% Na Garin Halab Daga Hannun 'Yan Ta'adda
Dec 03, 2016 14:34Rahotanni daga kasar Siriya sun bayyana cewar sojojin kasar sun sami naasarar kwace sama da kashi 60% wato kusan kashi biyu cikin uku na yankunan gabashin birnin Halab (Aleppo) daga hannun 'yan ta'addan kungiyar Da'esh (ISIS) wadanda suke rike da shi na tsawon shekaru.
-
Gagarumar Nasarar Da Sojojin Syria Ke Samu A Kan 'Yan Ta'addan ISIS A Gabashin Aleppo
Nov 28, 2016 14:05Dakarun kasar Syria sun samu nasarar kwace yankunan arewa maso gabashin birnin Aleppo daga hannun 'yan ta'addan takfiriyyah.
-
Yan Ta'adda A Birnin Halab Na Kasar Siria Sun Yi Asabar Mafi Yawan Yankin Gabacin Halab
Nov 28, 2016 07:22Sojojin kasar Siria sun kwace wani unguwa mai muhiummanci a gabacin birnin Halab a jiya litinin bayan fafatawa mai zafi da yan ta'adda wadanda suke rike da gabacin birnin tun shekara ta 2012.
-
Kasashen Amurka,Faransa da Burtaniya na ci gaba da goyon bayan kungiyoyin 'yan ta'adda a Siriya
Nov 27, 2016 15:46Rasha ta yi alawadai kan goyon bayan da kasashen Amurka, Faransa da Burtaniya ke baiwa Kungiyoyin 'yan ta'adda a kasar Siriya