Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

siriya

  • Masar ta karyata jita-jitan cewa ta tura Dakarun ta zuwa kasar Siriya

    Masar ta karyata jita-jitan cewa ta tura Dakarun ta zuwa kasar Siriya

    Nov 27, 2016 15:42

    Kasar Masar ta yi watsi da jita-jitan cewa a kwai Sojojin ta a kasar Siriya

  • Wasu Sojojin Amurka 5 Sun Mutu A Kasar Siriya

    Wasu Sojojin Amurka 5 Sun Mutu A Kasar Siriya

    Nov 27, 2016 02:18

    Rahotanni daga kasar Siriya sun bayyana cewar wasu sojojin Amurka guda biyar da wasu dakarun sa kai na Kurdawa biyu sun mutu sakamakon fashewar wani abu a wani sansanin sojin hadin gwuiwa na Kurdawa da ke garin Hasaka dake arewa maso gabashin kasar Siriyan.

  • Sojojin Siriya Sun Kwato Garin Hanano Mai Muhimmanci Daga Hannun 'Yan Ta'adda

    Sojojin Siriya Sun Kwato Garin Hanano Mai Muhimmanci Daga Hannun 'Yan Ta'adda

    Nov 27, 2016 02:17

    Rahotanni daga kasar Siriya sun bayyana cewar sojojin kasar sun sami nasarar kwace ikon yankin Hanano mai matukar muhimmanci wanda kuma yake gabashin birnin Halab (Aleppo) daga hannun 'yan ta'addan da suke rike da shi tsawon lokaci.

  • Jiragen yakin kasar Amurka sun yi ruwan bama-bamai kan sansanin 'yan gudun hijrar Siriya

    Jiragen yakin kasar Amurka sun yi ruwan bama-bamai kan sansanin 'yan gudun hijrar Siriya

    Nov 25, 2016 02:21

    Mutane da dama sun rasa rayukansu sanadiyar ruwan bama-bamai da jiragen yakin kasar Amurka suka kai kan sansanin 'yan gudun hijrar Siriya.

  • Ban Ki-Moon Ci Gaba Da Tashe-Tashen Hankula A Siriya Babbar Gazawa Ce Ga M.D.Duniya

    Ban Ki-Moon Ci Gaba Da Tashe-Tashen Hankula A Siriya Babbar Gazawa Ce Ga M.D.Duniya

    Nov 23, 2016 07:36

    Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya bayyana cewa: Ci gaba da tashe-tashen hankula a kasar Siriya babbar gazawa ce ga Majalisar Dinkin Duniya.

  • Kotun ICC Tace Akwai Yiyuwar Ta Hukunta 'Yan Ta'addan Kungiyar Da'esh

    Kotun ICC Tace Akwai Yiyuwar Ta Hukunta 'Yan Ta'addan Kungiyar Da'esh

    Nov 23, 2016 01:59

    Babbar mai shigar da kara a kotun kasa da kasa mai shari'ar manyan laifuffukan yaki ICC, Fatou Bensouda ta bayyana cewar kotun tana shirye-shiryen hukunta 'yan ta'addan kungiyar ta'addancin nan ta Da'esh da aka kama.

  • Rasha: Ci Gaba Da Taimakon Syria Ta Fuskokin Siyasa, Tattalin Arziki Da Tsaro

    Rasha: Ci Gaba Da Taimakon Syria Ta Fuskokin Siyasa, Tattalin Arziki Da Tsaro

    Nov 22, 2016 14:48

    A yau ne shugaban kasar Syria ya Bashar Assad ya gana da wata babbar tawaga wadda ta kunshi manyan jami'an gwamnatin kasar Rasha, a fadarsa da ke birnin Damascus.

  • Gwamnatin Kasar Syria Ta Ki Amincewa Da Shawarar Cin Gashin Kan Gabacin Kasar

    Gwamnatin Kasar Syria Ta Ki Amincewa Da Shawarar Cin Gashin Kan Gabacin Kasar

    Nov 20, 2016 13:01

    Gwamnatin kasar Siriya ta ki amincewa da shawarar jakadan majalisar dinkin duniya na musamman kan rikicin kasar na bawa yankin gabacin kasar cin gashinb kai.

  • Putin: Rasha Tana Cikin Shirin Fuskantar  Duk Wata Barazana

    Putin: Rasha Tana Cikin Shirin Fuskantar Duk Wata Barazana

    Nov 18, 2016 08:55

    Shugaban kasar Rasha Vladimir Putin ya bayyana cewar sojojin kasarsa suna cikin shirin ko ta kwana wajen tinkarar duk wata barazana da za ta iya fuskanta daga waje.

  • Jiragen Yakin Rasha Sun Kai Munanan Hare-Hare Kan 'Yan Ta'addan Siriya

    Jiragen Yakin Rasha Sun Kai Munanan Hare-Hare Kan 'Yan Ta'addan Siriya

    Nov 17, 2016 07:47

    Ma'aikatar tsaron kasar Rasha ta bayyyana cewar jiragen yakin kasar sun kai wasu hare-hare masu karfin gaske a kan wajaje da kuma sansanonin 'yan ta'addan kasar Siriya lamarin da yayi sanadiyyar mutuwa da raunana wani adadi mai yawa na 'yan ta'addan.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS