Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

siriya

  • Tarayyar Turai Ta Dorawa Ministocin Gwamnatin Kasar Siria 17 Takunkumin Shiga Nahiyar

    Tarayyar Turai Ta Dorawa Ministocin Gwamnatin Kasar Siria 17 Takunkumin Shiga Nahiyar

    Nov 14, 2016 12:42

    A yau litinin ne kungiyar tarayyar turai ta bada sanarwan dorawa ministocin gwamnatin kasar Siria 17 takunkumai wadanda suka hada da hana su shiga Turai da kuma kwace dukkan dukokiyoyin da suke da su a kasashen.

  • Yan Ta'adda Sun Kai Harin Wuce Gona Da Iri Kan Garin Halab Na Kasar Siriya

    Yan Ta'adda Sun Kai Harin Wuce Gona Da Iri Kan Garin Halab Na Kasar Siriya

    Nov 13, 2016 14:33

    Yan ta'adda sun kai hari kan wata tawagar matafiya a yankin Shirawa da ke arewa maso yammacin garin Halab, inda suka kashe fararen hula tare da jikkata wasu da dama na daban.

  • Harin Ta'addanci A garin Halab Na Syria

    Harin Ta'addanci A garin Halab Na Syria

    Nov 13, 2016 08:37

    Fararen Hula Da Dama Sun mutu Yayin da Wasu suka jikkata A Harin 'Yan ta'adda A Garin Halab

  • Ana ci gaba da kwabza fada tsakanin Sojojin Siriya da 'yan ta'adda a Halab

    Ana ci gaba da kwabza fada tsakanin Sojojin Siriya da 'yan ta'adda a Halab

    Nov 11, 2016 14:29

    Majiyar tsaron Siriya ta sanar da cewa ana ci gaba da kwabza fada tsakanin Dakarun tsaron kasar da 'yan ta'adda a birnin Halap dake arewacin kasar

  • Sojojin Siriya Sun Harbo Jirage Marasa Matuka Na 'Yan Ta'adda 14

    Sojojin Siriya Sun Harbo Jirage Marasa Matuka Na 'Yan Ta'adda 14

    Nov 10, 2016 02:23

    Sojojin Siriya da dakarun sa kai na kasar sun sami nasarar kakkabo jiragen sama marasa matuka guda 14 da 'yan ta'addan kasar suke amfani da su a lardin Dara'a da ke kudu maso yammacin kasar ta Siriya.

  • Dakarun Iraki Sun Tsarkake Yankunan Gabashi Da Kudancin Mausul Daga ISIS

    Dakarun Iraki Sun Tsarkake Yankunan Gabashi Da Kudancin Mausul Daga ISIS

    Nov 08, 2016 04:33

    Dakarun kasar Iraki suna ci gaba da nausawa zuwa yankunan da ke karkashin ikon 'yan ta'addan takfiriyyah na ISIS a Mausul da ke cikin lardin Nainawa a arewacin kasar Iraki.

  • Sojojin Gwamnatin Siriya Sun Halaka 'Yan Ta'adda Masu Yawa A Yammacin Kasar

    Sojojin Gwamnatin Siriya Sun Halaka 'Yan Ta'adda Masu Yawa A Yammacin Kasar

    Nov 07, 2016 13:33

    Sojojin gwamnatin Siriya sun kaddamar da hare-hare kan sansanonin 'yan ta'adda da suke yammacin kasar tare da halaka dadama daga cikinsu.

  • Farmakin Sake Kwato Garin Raqqa Na Siriya

    Farmakin Sake Kwato Garin Raqqa Na Siriya

    Nov 07, 2016 02:25

    Hadin gwiwar dakarun Larabawa da na Kurdawa da ke samun goyon bayan Amurka sun kaddamar da wani babban farmaki domin sake kwato garin raqqa na siriya cibiyar Kungiyar 'yan ta'adda IS.

  • Shugaba Asad: Kasashen Yammaci Na Ci Gaba Da Rauni A Kasar Siriya

    Shugaba Asad: Kasashen Yammaci Na Ci Gaba Da Rauni A Kasar Siriya

    Nov 06, 2016 14:05

    Shugaban kasar Siriya, Basshar al-Asad ya bayyana cewar manyan kasashen yammaci na ci gaba da yin rauni a yakin da ke gudana a kasarsa alhali kuwa dakarun gwamnati da suke samun goyon bayan dakarun sa kai na al'ummar kasar suna ci gaba da samun nasarori kan 'yan ta'addan da aka shigo da su kasar daga kasashe daban-daban na duniya.

  • Badakalar Siyasa Tsakanin Masar Da Saudiyyah

    Badakalar Siyasa Tsakanin Masar Da Saudiyyah

    Nov 06, 2016 02:35

    Sakamakon tabarbarewar da alakar diflomasiyya tsakanin Masar da Saudiyya ke fuskanta a cikin lokutan nan, hakan ya sanya Masar sake yin nazari dangane da farfado da alakarta da wasu kasashen da bata dasawa da su domin cike gibin abin ta rasa daga Saudiyyah.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS