-
AU Ta Yi Suka Dangane Da Shishigin UAE A Cikin Lamuran Kasar Somalia
Jun 02, 2018 12:08Kungiyar tarayyar Afrika ta yi Allah wadai da shishigin da wasu kasashen waje suke yi a kasar Somalia, ta kuma kara da cewa hakan zai iya gurgunta kokarin dawo da zaman lafiaya a kasar.
-
Kungiyar AU Ta Nuna Damuwa Kan Tsoma Bakin Kasashen Waje A Harkokin Kasar Somaliya
May 30, 2018 19:35Shugaban kungiyar Tarayyar Afrika ya bayyana damuwarsa kan yadda wasu kasashen waje musamman da ba na Afrika ba suke tsoma baki a harkokin cikin gidan kasar Somaliya.
-
Somalia Ta Musanta Tattaunawa Da Kenya Kan Iyakokin Ruwa Na Kasashen biyu
May 22, 2018 06:32Ministan harkokin wajen kasar Somalia ya musanta labaran da aka watsa na cewa kasarsa da kasar Kenya makobciya sun tattauna batun kan iyakokin kasashen biyu na kan cikin ruwa.
-
Kwamitin Tsaro Ya Tsawaita Wa'adin Aikin Dakarun Sulhu Na AU A Somaliya
May 17, 2018 05:38Kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya ya sake sabunta wa'adin aikin dakarun tabbatar da zaman lafiya na Kungiyar Tarayyar Afirka a kasar Somaliya.
-
An Tsawaita Aikin Dakarun Tabbatar Da Zaman Lafiya Na Kungiyar Tarayyar Afrika A Kasar Somalia
May 16, 2018 19:08Komitin tsaro na majalisar dinkin duniya ya tsawaita wa'adin dakarun tabbatar da zaman lafiya na tarayyar Afrika a kasar Somalia.
-
OCHA : Ambaliyar Ruwa Ta Raba Mutane 220,000 Da Muhallansu A Somaliya
May 13, 2018 18:04Ofishin kula da harkokin jin kai na MDD ya bayyana cewa, kimanin mutane dubu dari biyu da ashiri ne, suka rasa matsugunansu, sakamakon barnar da kogunan Juba da Shabelle ke ci gaba da yi bayan da suka tumbatsa biyo bayan ruwan sama mai karfin gaske da aka tabka.
-
Somaliya: Harin Ta'addanci Ya Kashe Mutane 4
May 13, 2018 12:00Bom din ya tashi ne a wani yanki a kusa da dakarun tabbatar da zaman lafiya na tarayyar Afirka da ke kudancin kasar.
-
Harin Ta'addanci Ya Hallaka Mutane 11 A Somaliya
May 10, 2018 06:24Jami'an 'yan sandar Somaliya sun sanar da mutuwa da kuma jikkatar mutane 21 sanadiyar tashin wani Bam a wata kasuwa dake cikin kasar
-
Kenya Ta Gargadi Kasashen Larabawa Kan Cutar Da Kasar Somalia Da Suke Yi
May 08, 2018 07:50Gwamnatin kasar Kenya ta gargadi wasu daga cikin kasashen larabawan yankin tekun Fasha musamman UAE dangane da ci gaba da dagula lamurra da suke yi a kasar Somalia.
-
'Yan Bindiga Sun Sace Wani Bajamishe A Somaliya
May 04, 2018 13:29Kungiyar Agaji ta Red Cross ta sanar da sace jami'inta dan kasar Jamus a Magadushu babban birnin kasar Somaliya.