Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

ta'addanci

  • Jami'an Tsaron Iran Sun Dakile Wani Shirin Kai Hare-Haren Ta'addanci Kasar

    Jami'an Tsaron Iran Sun Dakile Wani Shirin Kai Hare-Haren Ta'addanci Kasar

    Jun 20, 2016 11:04

    Ma'aikatar tsaron cikin gida da tattaro bayanan sirri ta Iran ta sanar da samun nasarar dakile wani kokari da 'yan ta'adda suka yi na kai hare-hare birnin Tehran da wasu biranen kasar cikin watan Ramalana, inda suka kama wani adadi na 'yan ta'addan.

  • Wata Kotun Somaliya Ta Yanke Hukuncin Kisa Kan Wasu 'Yan Kungiyar Al-Shabab

    Wata Kotun Somaliya Ta Yanke Hukuncin Kisa Kan Wasu 'Yan Kungiyar Al-Shabab

    Jun 19, 2016 11:03

    Wata kotu a kasar Somaliya ta yanke hukuncin kisa a kan wasu 'yan kungiyar ta'addancin nan ta Al-Shabab da aka same su da hannu cikin ayyukan ta'addanci daban-daban a kasar.

  • An Kama Mutane 6 Da Ake Zargi Da Hannu Cikin Harin Ta'addanci A Burkina Faso

    An Kama Mutane 6 Da Ake Zargi Da Hannu Cikin Harin Ta'addanci A Burkina Faso

    Jun 02, 2016 17:18

    Majiyoyin tsaro a kasar Burkina Faso sun bayyana cewar jami'an tsaro a kasar sun cafke wasu mutum shida da ake zargi da hannu a wani harin ta'addanci da aka kai birnin Ouagadougou, babban birnin kasar a watan Janairun da ya wuce.

  • An Kama Wani Mutum Dake Da Hannu Cikin Harin Otel Din Grand Bassam A Ivory Coast

    An Kama Wani Mutum Dake Da Hannu Cikin Harin Otel Din Grand Bassam A Ivory Coast

    May 27, 2016 05:28

    Mahukunta a kasar Ivory Coast sun sanar da kama wani mutum da ake zargi da safarar makaman da aka yi amfani da su wajen kai harin ta'addancin da aka kai wajen shakatawar nan na Grand Bassam da ke kasar Ivory Coast a watan Maris din da ya gabata da yayi sanadiyyar mutuwar mutane 19.

  • Sama Da Mutane 148 Sun Mutu A Wani Harin Ta'addanci A Siriya

    Sama Da Mutane 148 Sun Mutu A Wani Harin Ta'addanci A Siriya

    May 23, 2016 18:15

    Rahotanni daga kasar Siriya sun bayyana cewar sama da mutane 140 sun rasa rayukansu kana wasu da dama kuma sun sami raunuka sakamakon fashewar wasu jerin bama bamai da hare-haren kunar bakin-wake da aka kai biranen Tartous da kuma Jableh da ke kudancin kasar Siriyan wadanda suke hannun gwamnatin kasar.

  • Ministan Tsaron Nijeriya: Sojojin Na Shirin Korar Boko Haram Daga Sambisa

    Ministan Tsaron Nijeriya: Sojojin Na Shirin Korar Boko Haram Daga Sambisa

    May 01, 2016 17:01

    Ministan tsaron Nijeriya Alhaji Mansur Dan'Ali ya bayyana cewar sojojin Nijeriya sun gama shirin da ake bukata wajen tarwatsa dukkanin sansanoni da maboyar 'yan kungiyar Boko Haram da suke dajin nan na Sambisa

  • Gwamnatin Kasar Ghana Ta Sanar Da Daukan Tsauraran Matakan Tsaro A Kasar

    Gwamnatin Kasar Ghana Ta Sanar Da Daukan Tsauraran Matakan Tsaro A Kasar

    Apr 16, 2016 17:07

    Gwamnatin kasar Ghana ta sanar da daukar tsauraran matakan tsaro a kasar don kare kasar daga duk wani kokari na kai hare-haren ta'addanci tana mai kiran al'ummar kasar da su yi taka tsantsan ainun.

  • Wasu Iyayen 'Yan Matan Chibok Sun Gano 'Ya'yansu Cikin Faifan Bidiyon Boko Haram

    Wasu Iyayen 'Yan Matan Chibok Sun Gano 'Ya'yansu Cikin Faifan Bidiyon Boko Haram

    Apr 14, 2016 03:54

    Wasu iyayen 'yan matan makarantar sakandaren nan ta Chibok da ke jihar Bornon Nijeriya sun bayyana cewar sun gano 'ya'yansu da kungiyar Boko Haram ta sace shekaru biyu da suka gabata cikin wani sabon faifan bidiyo da kungiyar ta fitar a shekaran jiya Talata.

  • UNICEF: Ana Samun Karuwar Masu Kunar Bakin Wake Tsakanin Yara A Yammacin Afirka

    UNICEF: Ana Samun Karuwar Masu Kunar Bakin Wake Tsakanin Yara A Yammacin Afirka

    Apr 12, 2016 17:55

    Asusun tallafawa kananan yara na Majalisar (UNICEF) ya bayyana cewar amfani da kananan yara wajen kai hare-haren kunar bakin wake na ci gaba da karuwa Yammacin Afirka cikin shekara gudar da ta gabata.

  • Shugaba Ruhani: Akwai Bukatar Aiki Tare Wajen Fada Da Ta'addanci

    Shugaba Ruhani: Akwai Bukatar Aiki Tare Wajen Fada Da Ta'addanci

    Apr 12, 2016 17:23

    Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Ruhani ya bayyana cewar ayyukan ta'addanci suna ci gaba da zama babbar barazana ga zaman lafiyar dukkanin kasashen duniya, don haka akwai bukatar aiki tare tsakanin kasashen duniya wajen fada da wannan annobar.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS