Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

ta'addanci

  • Wasu Bama-Bamai Sun Fashe A Filin Jirgin saman Birnin Brussels, Na Kasar Belgium.

    Wasu Bama-Bamai Sun Fashe A Filin Jirgin saman Birnin Brussels, Na Kasar Belgium.

    Mar 22, 2016 10:54

    Rahotanni daga kasar Belgium sun bayyana cewar wasu bama bamai guda biyu sun fashe a filin jirgin sama na Zaventem da tashar jirgin kasa na Malbeek da ke birnin Brussels, babban birnin kasar Belgium din, inda wasu rahotanni suka ce alal akalla mutane 13 sun mutu wasu da dama kuma sun sami raunuka.

  • Hukumomi Sun Ce An Kashe Daya Daga Cikin Maharan Kan Sojojin Turai A Mali

    Hukumomi Sun Ce An Kashe Daya Daga Cikin Maharan Kan Sojojin Turai A Mali

    Mar 22, 2016 10:16

    Rahotanni daga kasar Mali sun jiyo mahukuntan kasar suna fadin cewa jami'an tsaron kasar sun sami nasarar hallaka daya daga cikin 'yan bindigan da suka kai hari wani otel a Bamako babban birnin kasar inda sojojin kungiyar Tarayyar Turai ke amfani da shi don bai wa jami'an tsaron Mali horo.

  • An Kama Mutane Biyu A Guinea Da Ake Zargi Da Hannu Cikin Harin Ivory Coast

    An Kama Mutane Biyu A Guinea Da Ake Zargi Da Hannu Cikin Harin Ivory Coast

    Mar 20, 2016 09:44

    Rahotanni daga kasar Guinea Conakry sun bayyana cewar jami'ar tsaron kasar sun sami nasarar cafke wasu mutane biyu da ake zargi da hannu cikin harin ta'addancin da aka kai kasar Ivory Coast a kwanakin baya.

  • Jami'an Tsaron Somaliya Sun Hallaka 'Yan Ta'addan Al-Shabab Guda 60

    Jami'an Tsaron Somaliya Sun Hallaka 'Yan Ta'addan Al-Shabab Guda 60

    Mar 18, 2016 17:49

    Jami'an tsaro a yankin Puntland mai kwarya kwaryar cin gashin kai a kasar Somaliya sun sanar da samun nasarar hallaka wasu 'yan kungiyar ta'addancin nan ta Al-Shabab su 60 a wani harin da suka kai musu da ya ba su damar kwace wasu yankuna da 'yan ta'addan suke rike da su.

  • Lavrov: Ficewar Sojojin Rasha Daga Siriya, Don Karfafa Tattaunawar Sulhu Ne

    Lavrov: Ficewar Sojojin Rasha Daga Siriya, Don Karfafa Tattaunawar Sulhu Ne

    Mar 16, 2016 17:21

    Ministan harkokin wajen kasar Rasha Sergei Lavrov ya bayyana cewar kasar Rasha ta janye wani bangare na sojojinta daga kasar Siriya ne don karfafa shirin tattaunawar sulhu da ake yi da nufin kawo karshen rikicin kasar cikin ruwan sanyi.

  • Tarayyar Afirka Ta Yi Allah Wadai Da Harin Ta'addancin Ivory Coast

    Tarayyar Afirka Ta Yi Allah Wadai Da Harin Ta'addancin Ivory Coast

    Mar 14, 2016 17:25

    Kungiyar Tarayyar Afirka (AU) ta yi Allah wadai da harin ta'addancin da aka kai wani Otel a kasar Ivory Coast a jiya kamar yadda ta sanar da ta'aziyya da kuma aihininta ga gwamnati da kuma al'ummar kasar da sauran wadanda abin ya shafa.

  • Hukumomin Turkiyya Sun Ce Wata Mace 'Yar PKK Ce Ta Kai Harin Birnin Ankara

    Hukumomin Turkiyya Sun Ce Wata Mace 'Yar PKK Ce Ta Kai Harin Birnin Ankara

    Mar 14, 2016 16:19

    Hukumomi a kasar Turkiyya sun bayyana cewar sun gano mace guda daga cikin mutane biyun da ake zargi da kai mummunan harin kunar bakin wake da aka kai birnin Ankara a jiya Lahadi da yayi sanadiyyar mutuwa da raunata wani adadi mai yawa na mutanen kasar.

  • Amurka Ta Sanar Da Hallaka 'Yan Ta'addan Al-Shabab 150 A Somaliya

    Amurka Ta Sanar Da Hallaka 'Yan Ta'addan Al-Shabab 150 A Somaliya

    Mar 08, 2016 05:44

    Rundunar sojin Amurka ta sanar da cewa ta samu nasarar hallaka sama da mayakan kungiyar 'yan ta'addan nan ta Al Shabab ta kasar Somaliya 150 a wani hari da suka kai musu da jirgin yaki mara matuki.

  • Cikin Wasiyyarsa, Bin Laden Ya Bar Dala Miliyan 29 Don Ayyukan Al-Qa'ida

    Cikin Wasiyyarsa, Bin Laden Ya Bar Dala Miliyan 29 Don Ayyukan Al-Qa'ida

    Mar 02, 2016 05:27

    Wasiyyar tsohon shugaban kungiyar ta'addancin nan ta Al-Qa'ida Usama Bin Laden da aka fitar, na nuni da cewa ya bar dala miliyan 29 don ci gaba da gudanar da abin da ya kira jihadi da kungiyar tasa take yi.

  • Sojojin Kasar Masar Sun Sanar Da Hallaka Wasu 'Yan Ta'adda 40 A Kasar

    Sojojin Kasar Masar Sun Sanar Da Hallaka Wasu 'Yan Ta'adda 40 A Kasar

    Feb 12, 2016 04:42

    Rahotanni daga kasar Masar sun bayyana cewar sojojin kasar sun sami nasarar hallaka wasu 'yan ta'adda su 40 bugu da kari kan raunata wasu da dama a wani harin kwanton bauta da suka kai musu.

Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS