Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

ta'addanci

  • Amurka Za Ta Taimakawa Najeriya Wajen Yaki Da Ta'addanci

    Amurka Za Ta Taimakawa Najeriya Wajen Yaki Da Ta'addanci

    Mar 13, 2018 05:52

    Sakataren harkokin wajen Amurka Rex Tillerson ya ce Kasarsa za ta ci gaba da tallafawa Najeriya a fanonin da suka shafi yaki da ta'addanci dama ababen more rayuwa.

  • Sojojin Masar Sun Kashe 'Yan Ta'adda Sama Da 100 Tun Bayan Kaddamar Da Harin Sinai

    Sojojin Masar Sun Kashe 'Yan Ta'adda Sama Da 100 Tun Bayan Kaddamar Da Harin Sinai

    Mar 10, 2018 05:24

    Kakakin rundunar sojin kasar Masar, Tamer El-Refaie, ya bayyana cewar rundunar sojin kasar ta sami gagarumar nasarar a watan farko na hare-haren da suka kaddamar da nufin tsarkake yankin Sinai na kasar daga 'yan ta'adda bayan da suka sami nasarar kashe sama da 'yan ta'adda 100 a yanki baya ga wadanda aka kama.

  • Afganistan : Harin Ta'addanci Ya Yi Ajalin Mutum 9 A Kabul

    Afganistan : Harin Ta'addanci Ya Yi Ajalin Mutum 9 A Kabul

    Mar 09, 2018 15:44

    Rahotanni daga Afganistan na cewa mutane a kalla 9 ne suka rasa rayukansu a wani harin ta'addanci da aka kai a kusa da wani masallaci dake Kabul babban birnin kasar.

  • Shugabannin Kasashen Yammacin Afrika Sun Jaddada Daukan Matakin Yaki Da Ta'addanci

    Shugabannin Kasashen Yammacin Afrika Sun Jaddada Daukan Matakin Yaki Da Ta'addanci

    Mar 06, 2018 12:01

    Shugabannin kasashen yammacin Afrika sun jaddada aniyarsu ta hadin gwiwa a tsakaninsu a fagen yaki da ta'addanci.

  • Kungiyar G5 Sahel Ta Yi Tir Da Harin Burkina Faso

    Kungiyar G5 Sahel Ta Yi Tir Da Harin Burkina Faso

    Mar 03, 2018 14:32

    Shugaba Isufu Mahamadu na Jamhuriya Nijar, kana shugaban kungiyar kasashen gungun G5 Sahel, ya yi tir da allawadai da jerin hare haren ta'addancin da wasu 'yan bindiga suka kai a birnin Ouagadugu na kasar Burkina Faso a jiya Juma' a.

  • Iraki Ta Yi Watsi Da Bukatar Saudiyya Na Ta Mika Mata 'Yan Kasr 400 Da Aka Kama Saboda Ta'addanci

    Iraki Ta Yi Watsi Da Bukatar Saudiyya Na Ta Mika Mata 'Yan Kasr 400 Da Aka Kama Saboda Ta'addanci

    Feb 26, 2018 05:47

    Gwamnatin kasar Iraki ta yi watsi da bukatar da gwamnatin Saudiyya ta gabatar mata na ta mika mata wasu 'yan kasar (Saudiyyan) sama da 400 da ake tsare da su saboda samunsu da laifin aikata ayyukan ta'addanci a kasar Irakin.

  • An Dakile Yunkurin Harin Ta'addanci Biyu A Faransa

    An Dakile Yunkurin Harin Ta'addanci Biyu A Faransa

    Feb 25, 2018 10:51

    Mukumomi a Faransa sun sanar dakile harin ta'addancin biyu tun daga watan Janairu da ya gabata zuwa yanzu.

  • An Yanke Wa Mutane 21 Hukumcin Kisa A Masar Saboda Kokarin Kai Hare-Haren Ta'addanci

    An Yanke Wa Mutane 21 Hukumcin Kisa A Masar Saboda Kokarin Kai Hare-Haren Ta'addanci

    Feb 22, 2018 17:41

    Wata kotu a kasar Masar, a yau Alhamis din nan, ta yanke wa wasu mutane 21 ciki kuwa har da wasu guda 16 a bayan idanuwansu hukuncin kisa saboda laifin hada bama-bamai da shirin kai hare-hare kan kayayyakin gwamnati da na al'umma a kasar, bugu da kari kan kasantuwa cikin haramtacciyar kungiya da kuma yada tsaurin ra'ayin addini.

  • Masar: Gwamnati Ta Shigar Da Shunan Abul Futuhu A Cikin Jerin Sunayen 'Yan Ta'adda

    Masar: Gwamnati Ta Shigar Da Shunan Abul Futuhu A Cikin Jerin Sunayen 'Yan Ta'adda

    Feb 20, 2018 19:02

    A yau talata ne mahukuntan Masar suka shigar da sunan shugaban jam'iyyar "Misra Kawiyya' cikin jerin sunayen 'yan ta'adda.

  • Masar : An Hallaka Masu Da'awar Jihadi 7 A Yankin Sina

    Masar : An Hallaka Masu Da'awar Jihadi 7 A Yankin Sina

    Feb 17, 2018 14:14

    Rundinar sojin kasar Masar ta sanar da kashe 'yan tada kayar baya bakwai a ci gaba da farmakin data kaddamar a yankin Sina, da nufin tsarkake shi daga duk wata barazanar ta'addanci.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS