Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

ta'addanci

  • An Sake Kashe Sojojin Mali Hudu

    An Sake Kashe Sojojin Mali Hudu

    Jan 28, 2018 18:10

    Majiyoyi daga Mali na cewa an sake kashe wasu sojojin kasar hudu a arewa maso gabashin kasar a iyaka da Jamhuriya Nijar.

  • Kungiyoyin Ta'addancin Takfiriyya Da Hidimar Da Suke Yi Wa H.K. Isra'ila

    Kungiyoyin Ta'addancin Takfiriyya Da Hidimar Da Suke Yi Wa H.K. Isra'ila

    Jan 27, 2018 05:54

    Cikin 'yan kwanakin nan dai kafafen watsa labarai daban-daban suna ci gaba da karin bayani dangane da sabuwar alaka da aiki tare da ke tsakanin haramtacciyar kasar Isra'ila da kungiyoyin ta'addancin 'yan takfiriyya a kasar Siriya bayan da 'Isra'ila' ta kafa wata sabuwar kungiyar ta'addanci a yankin tuddan Golan na kasar Siriya da take mamaye da shi.

  • Jami'an Tsaron Iran Sun Dakile Wani Makircin Harin Ta'addancin Saudiyya A Kasar

    Jami'an Tsaron Iran Sun Dakile Wani Makircin Harin Ta'addancin Saudiyya A Kasar

    Jan 25, 2018 17:41

    Jami'an tsaron kasar Iran sun sanar da kama wasu tarin ababe masu fashewa da kuma wasu bama-bamai masu karfin gaske da wasu 'yan ta'adda da suke samun goyon bayan Saudiyya suke son amfani da su a wajen tarurrukan jama'a a cikin kasar Iran.

  • Wata Kotun Iraki Ta Yanke Hukuncin Kisa Kan 'Yar Jamus

    Wata Kotun Iraki Ta Yanke Hukuncin Kisa Kan 'Yar Jamus

    Jan 21, 2018 10:51

    Wata kotu a birnin Bagadaza na Iraki ta yankewa wata 'yar asalin kasar Jamus hukuncin kisa, saboda alaka da kungiyar 'yan ta'adda ta IS.

  • Sayyid Hasan Nasrullahi Ya Bukaci Kasashen Musulmi Da Su Nisanci Kulla Alaka Da H.K.Isra'ila

    Sayyid Hasan Nasrullahi Ya Bukaci Kasashen Musulmi Da Su Nisanci Kulla Alaka Da H.K.Isra'ila

    Jan 19, 2018 19:01

    Babban sakataren kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hizbullahi da ke kasar Lebanon ya bukaci kasashen musulmi da su nisanci kulla alakar jakadanci da Haramtacciyar kasar Isra'ila.

  • Kotu A Nijeriya Ta Tabbatar Da Kungiyar IPOB A Matsayin Kungiyar Ta'addanci

    Kotu A Nijeriya Ta Tabbatar Da Kungiyar IPOB A Matsayin Kungiyar Ta'addanci

    Jan 19, 2018 05:52

    Babbar kotun Tarayya a Abuja, babban birnin Tarayyar Nijeriya ta yi watsi da karar da kungiyar nan ta tsageran Inyamurai masu son kafa kasar Biafra ta IPOB ta shigar inda ta tabbatar da ita a matsayin kungiyar 'yan ta'adda.

  • An Kama Yan Ta'adda Da Dama A Kasar Mali

    An Kama Yan Ta'adda Da Dama A Kasar Mali

    Jan 12, 2018 06:31

    Majiyar sojojin kasra Faransa wadanda suke aikin tabbatar da zaman lafiya a arewacin kasar Mali ta bada labarin kama gungun yan ta'adda dauke da makamai a yankin arewa maso gabacin kasar.

  • Gwamnatin Masar Ta Amince Da Majalisar Koli Ta Fada Da Ta'addanci A Kasar

    Gwamnatin Masar Ta Amince Da Majalisar Koli Ta Fada Da Ta'addanci A Kasar

    Jan 04, 2018 05:48

    Gwamnatin kasar Masar ta sanar da amincewarta da batun kafa majalisar koli ta fada da ta'addanci a kasar don a ci gaba da shirin gwamnatin na fada da kungiyoyin 'yan ta'adda da suke ci gaba da barazana ga tsaro da zaman lafiyar kasar.

  • Sojojin Masar Sun Kashe Kwamandojin Mayakan Yan Ta'adda 3 A Yankin Jiza

    Sojojin Masar Sun Kashe Kwamandojin Mayakan Yan Ta'adda 3 A Yankin Jiza

    Dec 30, 2017 19:05

    Ma'aikatar cikin gida na kasar Masar ta bada sanarwan cewa sojojin kasar sun sami nasarar kashe shuwagabannin kungiyoyin yan ta'adda a yankin Jiza na arewacin kasar sun kuma kama wasu 10.

  • An Rataye Wasu 'Yan Ta'adda Su 15 A Kasar Masar Saboda Ayyukan Ta'addanci A Sinai

    An Rataye Wasu 'Yan Ta'adda Su 15 A Kasar Masar Saboda Ayyukan Ta'addanci A Sinai

    Dec 27, 2017 05:49

    Mahukutan kasar Masar sun sanar da cewa an zartar da hukuncin kisa ta hanyar ratayewa kan wasu mutane 15 saboda samunsu da hannu cikin ayyukan ta'addanci musamman a yankin Sina'i na kasar.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS