-
Gwamnatin Amurka Ta Yi Barazanar Dorawa Koriya Ta Arewa Takunkumai Masu Tsanani
Feb 22, 2019 19:17Sakataren harkokin wajen kasar Amurka Mike Pompeo ya bayyana cewa Amurka ba zata dauke takunkuman da ta dorawa Korea ta Arewa ba.
-
Qatar Ta Haramta Kayan Da Aka Kera A Kasashen Saudiyya, Bahrain, UAE Da Masar
Jan 31, 2019 12:18Ministan tattalin arziki na kasar Qatar ne ya sanar da haramta shigar da kayan da aka kera a cikin kasashen hudu da su ka killace kasarsa
-
Faransa Ta Bukaci Iran Ta Dakatar Da Shirinta Na Makamai Masu Linzami
Jan 25, 2019 19:16Ma'aikatar harkokin wajen kasar Faransa ta bada sanarwan cewa shirin makamai masu linzami na kasar Iran barazana ne gareta, don haka ne dole Iran ta dakatar da shirin ko kuma ta dora mata takunkumai masu tsanani
-
Gwamnatin Amurka Ta Kara Yawan Kamfanonin Kasar Iran Da Ta Dorawa Takunkuman Tattalin Arziki.
Jan 24, 2019 19:25Ma'aikatar kudi ko baitul Malin Amurka ta bada sanarwan kara wasu kamfanonin jaragen sama mallalin iraniyawa cikin jerin wadanda ta dorawa takunkumi a yau Alhamis.
-
Majalisar Wakilan Amurka Ta Amince Da Wani Kuduri Na Takurawa Siriya
Jan 23, 2019 07:09Majalisar wakilai a kasar Amurka ta amince da wani kuduri wanda zai sa gwamnatin shugaban Trump ta kara kakabawa gwamnatin kasar Siriya takunkuman tattalin arziki.
-
Amurka Ta Kakaba Wa Wani Dan Kasar Afirka Ta kudu Takunkumi
Nov 20, 2018 09:19Baitul-Malin kasar Amurka ne ya sanar da kakawa Vladlen Amtchentsev takunkumi saboda ya keta takunkumin man fetur da Amurka ta sa'a kasar Korea ta Arewa.
-
Zarif: Takunkumin Amurka A Kan Iran Ya Bakanta Sunan Amurka A Duniya
Nov 07, 2018 19:05Ministan harkokin wajen kasar Iran Muhammad Jawad Zarif ya bayyana cewa, takunkumin da Amurka ta sake kakaba wa Iran, ya kara bakanta sunan Amurka a duniya.
-
Kasashen Duniya Na Ci Gaba Da Nuna Adawarsu Da Sake Kakabawa Iran Takunkumi Da Amurka Ta Yi
Nov 06, 2018 05:25Kasashe da cibiyoyin kasa da kasa na ci gaba da nuna rashin amincewarsu da sake kakabawa Iran takunkumi da Amurka ta yi, suna masu shan alwashin ci gaba da harkokin kasuwanci da Iran din da kuma riko da yarjejeniyar nukiliyan da aka cimma da kasar.
-
Shirin Musayar Kudade Tsakanin Iran Da Tarayyar Turai Na Tafiya Yadda Yakamata
Nov 05, 2018 19:08Ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ta bada sanarwan cewa shirin musayar kudade tsakanin Iran da kasashen tarayyar Turai na tafiya kamar yadda ya dace
-
Al-Ihram:Takunkumin Da Amurka Ta Kakabawa Iran Ya Fuskanci Kalu Bale
Nov 04, 2018 19:19Jaridar Al-Ihram ta kasar Masar ta ce sabanin da'awar da magabatan kasar Amurka suka yi, takunkumin da suka kakabawa ya yi gaggauwa rushewa, kuma Kasar Iran da kawayenta sune za su samu nasara a wannan fada.