Pars Today
Mataimakin shugaban kasar Amurka ya bada sanarwan dorawa yan kasuwan kasar Venezuela 3 da kuma wasu kamfanonin kasar 20.`
Ministan harkokin wajen kasar Rasha Ya bayyana cewa: Siyasar matsin lamban kasashen yamma musamman matakin kakaba takunkumi kan sauran kasashe tana barazana ga zaman lafiyar duniya.
Majalisar dokokin kungiyar tarayyar Rurai ta dorawa minitocin gwamnatin kasar Siria guda takunkuman tattalinn arziki.
Shugaban Koriya ta Kudu, Moon Jae-in, ya bukaci Amurka da ta sassauta bukatunta don samun tattaunawa da mahukuntan Pyongyang.
Koriya ta Arewa ta danganta sabon takunkumin da Amurka ta kakaba mata a matsayin shelanta yaki kan ta.
A wani lokaci nan gaba ne aka sa ran, shugaba Donald Trump na AMurka, zai sanar da takunkumin kasarsa mafi girma da ba'a taba kakaba irinsa ba kan Koriya ta Arewa.
Kungiyar bunkasa tattalin arzikin yammacin Afirka ta sanya takunkumi kan wasu mutane 19 na kusa da shugaban kasar Guinee Bisau sakamakon rashin mutunta yarjejjeniyar da aka cimma na fita daga rikicin siyasar kasar
Majalisar Mashawarta ta kungiyar tarayyar Turai ta kakaba takunkumi kan wasu jami'an gwamnatin Sudan ta Kudu uku kan zargin take hakkin bil-Adama da yin zagon kasa ga shirin wanzar da zaman lafiya a kasar.
Masu rajin kare hakkin bil'adama da kuma yan siyasa a kasar Masar suna ci gaba da kiran mutanen kasar su kaurace wa shiga zaben shugaban kasa mai zuwa.
Kungiyar Kare Hakkokin Bil'adaman nan ta Human Rights Watch ta bukaci da a sanya wa Yarima mai jiran gado na Saudiyya takunkumin Majalisar Dinkin saboda jagorantar ci gaba da kai hare-haren wuce gona da irin da ake yi wa al'ummar Yemen.