Pars Today
Kungiyar tarayyar turai ta sanar da cewa, za ta fitar da sabbin dokoki mafi tsauri dangane da mallakar makami a cikin kasashe mambobin kungiyar.
Tarayyar Turai ba yi tayin bada wasu kokade ga gwamnatin Jumhuriyar Niger don ta shiga cikin shirin kasashen na yaki da kwarara bakin haure zuwa kasashensu.
Firayi ministan kasar Italiya Matteo Renzi ya yi murabus daga mukaminsa bayan mummunar kayen da ya sha a zaben raba gardamar da aka gudanar a kasar dangane da sauye-sauye da ake son yi a kundin tsarin mulkin kasar.
Kungiyar Tarayyar Turai ta yi alawadai kan harin Bam a kasar Somaliya
Shugaban hukumar bada agaji da kuma kula da musibu na tarayyar Turai ta bukaci kasashen kungiyar su zaba jari a kasar Malawa.
Gwamnatin kasar Gambiya ta dauki matakin hana kungiyar Tarayyar Turai (EU) sanya ido cikin zaben shugaban kasar da za a gudanar a ranar 1 ga watan Disamba mai kamawa.
A yau litinin ne kungiyar tarayyar turai ta bada sanarwan dorawa ministocin gwamnatin kasar Siria 17 takunkumai wadanda suka hada da hana su shiga Turai da kuma kwace dukkan dukokiyoyin da suke da su a kasashen.
Majalisar kungiyar Tarayyar Turai ta ja kunnen gwamnatin kasar Turkiyya dangane da shirinta na sake dawo da hukuncin kisa a kasar, wanda a cewarta hakan zai iya cutar da kokarin Turkiyyan na shiga Tarayyar Turan.
Majalisar Kungiyar Tarayyar Turai ta bukaci kasashe Turai da su daukin matakin da Kotun hukunta manyan Laifuka ta ICC za ta tuhumin kungiyar IS kan kisan kiyashin da ta yi a kasashen Iraki,Siriya da kuma Libiya
Masarautar iyalan gidan Saud ta amince a hukumance da kisan kiyashin da ta yi a kan daruruwan fararen hula abirnin san'a a na kasar Yemena ranar Asabar da ta gabata.