-
Zarif: Cinikin Makamai A Gabas Ta Tsakiya Ba Zai Kawo Tsaro A Yankin Ba
Jun 27, 2017 05:19Ministan harkokin wajen kasar Iran Muhammad jawad zarif ya bayyana cewa, mayar da yankin gabas ta tsakiya wata kasuwar sayar da makamai, ba zai haifar ma yankin da mai ido ba.
-
Jami'an Tsaron Iran Sun Dakile Wasu Kokari Na Kai Hare-Haren Ta'addanci A Kasar
May 13, 2017 19:14Ma'aikatar tsaro cikin gida da tattaro bayanan sirri na Iran ta sanar da nasarar da jami'an tsaron kasar suka samu wajen gano wasu makirce-makircen da aka kulla na kai hare-haren ta'addanci cikin kasar inda suka tarwatsa 'yan kungiyar da kuma kwace wasu ababen fashewa.
-
Wakilin Majalisar Dinkin Duniya A Libiya Ya Bayyana Damuwarsa Kan Tabarbarewar Tsaro A Kasar
Nov 30, 2016 16:04Wakilin Majalisar Dinkin Duniya na musamman a Libiya ya bayyana tsananin damuwarsa kan yana yin tabarbarewan matakan tsaro a kasar.
-
Mahukuntan Iraki Sun Bayyana Cewa: Ana Ci Gaba Da Juyayin Arba'in Na Imam Husaini {a.s} Lafiya
Nov 21, 2016 11:46Mahukuntan Iraki sun bayyana cewa: An gudanar da taron juyayin ranar Arba'in ta Imam Husaini {a.s} cikin kwanciyar hankali duk da taron miliyoyin jama'a da suka halacci juya yin daga ciki da wajen kasar Iraki.
-
An Amince Wa Mata 'Yan Sanda Musulmi A Canada Su Saka Lullubi
Aug 25, 2016 05:49Rundunar 'yan sanda a kasar Canada ta sanar da cewa ta amince 'yan sanda mata musulmi su saka lullubi a lokacin aikinsu.
-
Nijeriya Da E/Guinea Sun Cimma Yarjejeniyar Hadin Gwuiwa Ta Tsaro
Mar 16, 2016 17:22Kasashen Nijeriya Da Equatorial Guinea sun sanya hannu kan wata yarjejeniyar tsaro kan kafa wani kwamitin hadin gwuiwa na tsaronteku da kan iyakoki da zai taimaka wajen fada da matsalolin tsaro da ake fuskanta da suka hada da fashi a kan teku, fasa kwabrin makamai, satar danyen man fetur da sauransu.