Pars Today
Robert Kyagulanyi dan majalisar dokokin kasar Uganda wanda Jami'an tsaron kasar suka hana shi fita daga kasar a ranar Alhamis da ta gabata daga karshe ya isa Amurka don jiya Asabar.
Jami'an tsaro a kasar Uganda sun kama wani dan majalisar dokokin kasar dan wata jam'iyyar adawa a dai dai lokacinda yake kokarin tafiya kasashen waje don jinyar raunin da aka ji masa a kamu na baya.
An cabke wasu jami'an tsaron kasar Uganda da suka ci mutuncin 'yan majalusun kasar bisa zargin su nada hanu da jifan tawagar shugaban kasa.
Akalla Mutum 6 ne suka rasa rayukansu sanadiyar wani hari da 'yan tawayen Uganda suka kai jihar Kivo ta Arewa dake gabashin Jamhoriyar Demokaradiyar Congo.
Kotun tsarin mulki a Uganda ta share wa shugaban kasar, Yoweri Museveni, hanyar sake sake tsayawa takara a karo na shida, a babban zaben kasar na 2021 idan Allah ya kai.
Tattaunawa gaba da a za a yi tsakanin gwamnatin Sudan ta kudu da 'yan tawayen kasar za ta fi mayar da hankali ne kan yadda 'yan gudun hijrar kasar za su koma gida daga kasar Uganda
Ministan harkokin wajen kasar Uganda ya jaddada wajabcin ci gaba da mutunta yarjejeniyar nukiliyar da duniya ta cimma da Jamhuriyar Musulunci ta Iran.
Gwamnatin Uganada ta musunta rahotannin cewa an samu bullar cutar Ebola a cikin kasarta.
Yadda Sojojin jamahoriyar demokaradiyar Kwango ke tunkarar 'yan tawaye a yankunan gabashin kasar ya fusata mazauna yankunan.
Kungiyoyin addinan Musulunci da Kiristanci a kasar Uganda sun nuna rashin amincewarsu da shirin gwamnatin kasar na sanya haraji kan kayayyakin da suke da alaka da addini irin su Alkur'ani da Bible da ake shigowa da su kasar daga waje haraji.