-
Ana Ci Gaba Da Samun Bullar Gumurzu Tsakanin Sojojin Uganda Da na 'Yan Awaren Yankin Kasese
Nov 28, 2016 04:45Majiyar rundunar 'yan sandan kasar Uganda ta sanar da mutuwar mutane akalla 55 a gumurzun da aka yi tsakanin 'yan sanda da 'yan awaren yankin garin Kasese da ke yammacin kasar.
-
Demokradiyyar Congo: Barazanar "Yan tawayen Kasar Uganda Na Karuwa.
Nov 26, 2016 18:54Fada Mai Tsakanin 'Yan tawayen kasar Uganda da sojojin kasar Jamhuriyar Demokradiyyar Congo.
-
Uganda Da DR Congo Sun Jaddada Wajabcin Yaki Da Muggan Laifuka A Kan Iyakokin Kasashensu
Nov 21, 2016 11:45Jami'an tsaron kasashen Uganda da na Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo sun jaddada wajabcin daukan matakan kawo karshen tafka muggan laifuka a kan iyakokin da suke tsakanin kasashensu.
-
An karfafa matakan tsaro a kasar Uganda
Oct 09, 2016 17:46A yayin kame shugaban 'yan adawa, jami'an 'yan sanda sun karfafa matakan tsaro a yankuna daban daban na birnin Kampala fadar milkin kasar Uganda
-
Gwamnatin Uganda Ta Tsaurara Matakan Tsaro A Kan Iyakar Kasarta Da Sudan Ta Kudu
Sep 27, 2016 15:10Gwamnatin Uganda ta tsaurara matakan tsaro a yankunan kasarta da suke kusa da kan iyaka da Sudan ta Kudu sakamakon gumurzun da ake ci gaba da yi tsakanin sojojin gwamnatin Sudan ta Kudu da mayakan 'yan tawayen kasar masu biyayya ga tsohon shugaban kasar Riek Machar.
-
Gargadin Majalisar Dinkin Duniya Kan Yanayin 'Yan Gudun Hijira A Kasar Uganda.
Aug 18, 2016 05:34Majalisar Dinkin Duniya ta yi gargadi da kuma nuna tsananin damuwarta dangane da yanayin da 'yan gudun hijira su ke ciki a kasar Uganda.
-
Kasashen Uganda Da Algeria Sun Rattaba Hannun Kan Yerjejeniyar Horar Da 'Yansandan Uganda
Aug 11, 2016 12:36Kasashen Uganda da Algeria sun rattaba hannu kan yerjejeniyar horar da yansandan uganda a Algeria
-
Musulmin Kasar Uganda Sun Bukaci Kafa Musu Ma'aikata Ta Musamman
Jul 29, 2016 11:19Shugabannin Musulmin Kasar Uganda, Sun Bukaci Gwamnatin Kasar da ta Kafa Musu Ma'aikata ta musuamman
-
Musulmin Uganda Sun Bukaci A Kirkiro Ma'aikatar Kula Da Harkokin Muslunci A Kasar
Jul 28, 2016 18:17Musulmin kasar Uganda sun bukaci shugaban kasar Yoweri Museveni da ya kirkiro da a'aikatar da kula da harkokin muslmi da muslunci a kasar.
-
Kasashen Kenya Da Uganda Suna Tattaunawa Domin Warware rikicin da ya kunno kai akan Iyakokinsu.
Jul 28, 2016 12:10Tawagar Kasar Kenya Ta Yi tattaunawa da Kasar Uganda Akan Rikici akan Iyaka.