Pars Today
Komawar Dubban 'Yan kasar Uganda mazauna Sudan Ta Kudu gida.
An fara gudanar da gasar karatu da hardar kur'ani mai tsarki ta kasa baki daya a karo na huku a kasar Uganda wanda gidan talabijin na gwamnatin kasar UBC ke watsawa kai tsaye.
Majiyar tsaron Uganda ta sanar da kashe fararen hula 8 a bakin Soja dake kusa da birnin Kampala.
A shirin gwamnatin Uganda na kawo karshen alaka ta aikin soji da bayanan sirri da ke tsakaninta da kasar Koriya ta arewa, gwamnatin Ugandan ta bukaci sojojin Koriya ta arewa da suke kasar da su gaggauta barin kasar.
An yi tattaunawa a tsakanin ministocin harkokin wajen kasashen uganda da Aljeriya Akan Tarayyar Afirka.
An kame Jami'an Gwamnati 30 A Kasar Uganda Bisa Zargin Yunkurin Kifar da gwamnati.
Akalla mutane 30 ne da suka hada da sojoji da kuma 'yan siyasa a kasar Uganda aka kama, bisa zarginsu da yunkurin juyin mulki a kasar.
Shugaban kasar Uganda Yoweri Museveni, ya baiwa matarsa mukamin ministar ilimi da kuma wassani.
Shugaban kasar Uganda ya bada sanarwan kafa sabon majalisar ministocin kasar
Jagoran hamayyar siyasar kasar Uganda, Kizza Besigye yana fuskantar shari'a bisa zargin cin amanar kasa.