Pars Today
Kotun A Kasar Uganda Ta Bada Umarnin A ci gaba da tsare Kizza Besigye
Shugaban Yoweri Museveni na Uganda ya bayyana cewa, ya zama dole wasu kasashe su daina yin katsalanda game da yadda kasashen Afrika suke tafiyar da harkokinsu.
Jami'an tsaron Uganda sun tsananta gudanar da matakan tsaro a duk fadin kasar domin hana 'yan adawa gudanar da zanga-zangar lumana a lokacin bikin rantsar da Yoweri Musebeni a matsayin zababben shugaban kasa a gobe Alhamis.
Wata cibiyar kare hakkin bil-Adama da tsarin dimokaradiyya a Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo ta sanar da cewa: 'Yan tawayen Uganda sun kashe mutane da dama a hare haren wuce gona da irin da suka kai kan yankunan da suke gabashin kasar ta Dimokaradiyyar Congo.
Wani babban Jami'an jam'iyyar Adawa mafi girma a kasar Uganda ya zargi
Jam'iyyar hamayya ta Forum For Democratic Change a kasar Uganda ta sake jaddada kin amincewa da sakamakon zaben kasar.
'Yan sanda a kasar Uganda sun sanar da cewa akalla mutane 22 sun rasa rayukansu kana wasu kuma kimanin 10 sun sami raunuka sakamakon wani rikici da ya barke tsakanin magoya bayan tsoffin 'yan takaran shugabancin kasar.
'Yan Tawayen Uganda sun kashe fararen hula 12 a Gabashin D/Congo
Shugaban kasar Uganda Yoweri Museveni ya lashe zaben shugaban kasar da aka gudanar, lamarin da ya ba shi damar ci gaba da mulkin kasar zuwa shekaru biyar masu zuwa bayan da ya shafe shekaru 30 yana mulkin kasar.
Taho Mu Gama Tsakanin "Yan Sanda Da 'Yan Hamayyar Siyasar