-
Taho Mu Gama Tsakanin 'Yan Sanda Da 'Yan Adawa A Venezuela
Apr 21, 2017 05:34'Yan Adawan Gwamnatin Venezuela sun yi arangama da jami'an 'yan sanda yayin da suke ci gaba da zanga-zangar ganin bayan milki Nicolas Maduro a jiya Alkhamis
-
Shugaba Maduro Yayi Na'am Da Gudanar Da Zabe Kafin Lokacinsa A Venezuela
Apr 20, 2017 11:24Shugaban kasar Venezuela Nicolas Maduro yayi na'am da batun gudanar da zaben shugaban a kasar tun kafin lokacin gudanar da zaben yayi don kawo karshen rikicin da ya kunno kai a kasar.
-
Venezuela : Maduro Ya Bukaci A Tuhumi Kakakin Majalisa Kan Juyin Mulki
Apr 19, 2017 05:22Shugaba Nikolas Maduro na Venezuela ya bukaci da a tuhumi shugaban majalisar dokokin kasar kan kiran juyin mulki ga gwamnatinsa.
-
Ci Gaba Da Zanga-Zangar Nuna Kiyayya Ga Gwamnatin Venezuala
Apr 13, 2017 11:13Majiyar tsaron Venezuala ta sanar da cewa: Zanga-zangar nuna kiyayya ga gwamnatin kasar ta fara kamari a yankunan da suke kewaye da birnin Caracas fadar mulkin kasar.
-
Kotun Kolin Venezuala Ta Tabbatar Da Hukuncin Dauri A Gidan Kurkuku Kan Madugun 'Yan Adawar Kasar
Feb 17, 2017 03:39Kotun kolin Venezuala ta tabbatar da hukuncin daurin shekaru 14 a gidan kurkuku kan madugun 'yan adawar kasar a jiya Alhamis.
-
Shugaban Kasar Venezuela Ya Ja Kunnen Amurka Kan Siyasarta Kan Kasarsa
Feb 16, 2017 18:03Shugaban kasar Venezuela Nicolas Maduro ya ja kunnen Amurka da cewa kasarsa za ta mayar da martani mai kaushin gaske da duk wani kokarin wuce gona da iri da Amurkan za ta yi kan kasarsa.
-
Opec: Kasashen Da Su ke Da Arzikin Man Fetur Za su Ci gaba Da Rage Man Da Su ke Fitarwa.
Feb 12, 2017 12:20Ministan harkokin wajen kasar Venezuela: Kasashe mambobi na kungiyar Opec sun yi alkawalin ci gaba da rage yawan man da su ke fitarwa a kowace rana.
-
Shugaban Kasar Venezuela Ya Yi Maraba Da Tattaunawa Da Yan Adawar Kasar
Jan 18, 2017 11:54Shugaban kasar Venezuela Nicolas Madoro ya yi maraba da ci gaba da tattaunawa da yan adawar kasar, wadanda suke iko da majalisar dokokin kasar.
-
Venezuela : An Kama Dan Majalisa Da Bindiga Da Abubuwa Masu Fashewa
Jan 12, 2017 16:55Rahotanni daga Venezuela na cewa an kama wani dan majalisa na bangaren adawa da bindiga da harsashai da kum abubuwa masu fashewa.
-
Shugaban Kasar Venezuela Ya Tuhumi Majalisar Dokokin Kasar Da Kokarin Yi Masa Juyin Mulki
Jan 11, 2017 06:20Shugaban kasar Venezuela Nicola Madoro ya bayyana cewa majalisar dokokin kasar wacce wakilan jam'iyyun adawa suka fi rinjaye a cikinta ta so ta yi masa juyin mulki.